Imam Nafiu Abubakar Almadani

Imam Nafiu Abubakar Almadani أنا لست بشيء🚶
لكن أنا عبدالله👌
أن الله عز وجل خلقني🧑
من ماء نطفة💧
هذاهوأصلي✊
كيف أتكبر❓
I LOVE M

Shaykh Ibn 'Uthaymīn, may Allāh have mercy on him, said:If you want a mini picture of the Day of Resurrection, go to the...
13/09/2026

Shaykh Ibn 'Uthaymīn, may Allāh have mercy on him, said:

If you want a mini picture of the Day of Resurrection, go to the cemetery. You will find there the noble and the lowly, the male and the female, the young and the old, all equal, all under this earth. None of them has a palace, none of them has servants, none of them has anything. This is why it is said: The first stage of the hereafter is the grave.

Explanation of Bulūghul-Marām (2/608)

ALHAMDULILLAH 🔥🔥 Babban Alaramman Kungiyar Izala Na Duniya :Babban Sakataren Alarammomi Na IZALA :Gwani Alaramma Hafeez ...
24/08/2026

ALHAMDULILLAH 🔥🔥

Babban Alaramman Kungiyar Izala Na Duniya :
Babban Sakataren Alarammomi Na IZALA :

Gwani Alaramma Hafeez Ahmad Suleiman Ibrahim Kano ❣️

Hafizahullah....

Zai Aurar Da Yaran Shi Mata a Ranar Juma'a 28 ga Watan Augusta , 2026..

Masallacin : Tahir Juma'at Mosque , Gyadi-Gyadi Kano.

Ubangiji Allah Ya Bada Zama Lafiya Da Rayuwa Mai Albarka Ya Tabbatar Da Alkhairi 🙏

24/08/2026

المسجد النبوي الشريف محمد صلى الله عـــيــــــه وســــــلـــــم🥰❤️‍🩹💔🫶

Darasi Na (006)  Akan Sallah.الصلاة فى النعال والامر بها.Hukuncin Sallah Da Takalma.✍️Hakika Manzon Allah Sallallahu Ala...
11/08/2026

Darasi Na (006) Akan Sallah.
الصلاة فى النعال والامر بها.
Hukuncin Sallah Da Takalma.

✍️Hakika Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Yakanyi Sallah Da Takalmansa Kuma Wasu Lokutan Yana Cire Takalmansa.

👉Abu Dauda Da Ibn Majah Duk Sun Ruwaito Kuma Hadisi Ne Mutawatiri K**a Yanda Imamu Dahawy Ya Bayyana.

✍️Wasu Lokutan Kuma Umarni Yayi Sai Yace:
Idan Zakayi Sallah Ka Cire Takalmanka Kokuma Ku Cire Su Ku Sanya Kasan Kafafuwanku Kada Ku Cutarda Na Gefenku.

👉Abu Dauda Ya Ruwaito Imam Hakim Ya Ingantasa.

✍️Wasu Lokutan Kuma Ya Kwadaitarda Yin Hakan sai Yace:
Ku Sabawa Yahudawa Domin Su Basa Sallah Da Takalma Kokuma Sai Kuyi.

👉Abu Dauda Ya Ruwaito Imam Hakim Ya Ingantasa Dakuma Imam Azzahaby.

✍️Wani Lokacin Kuma Yayi Sallah Saiya Ajiye Takalmansa Ta Hagunsa.

👉Abu Dauda Da Nisa'i Da Ibn Khuzaimah Duk Sun Ruwaito Sa Da Isnadi Sahih.

Abun Lura:
👇👇👇👇👇👇
👉A Wancan Lokutan Masallaci Ba Tabarma Saboda Haka Yanzu Kada Ka Shiga Masallaci Da Takalma Ka Janyo Rikici.

👉Duk Lokacin Da Zakayi Sallarka Inda Bazaka Takurawa Kowa Ba Da Takalmanka Ya Halasta Kayi Sallarka Kuma Sunnahce Ma.

👉Idan Ka Cire Takalman Zaka Ajiye Ne A Bayanka Idan Ba Kowa Kokuma Hagunka Idan Kuma Akwai Mutane Ta Ko Ina Sai Ka Sanya Karkashinka Ka Zauna Kansu.

👉Ba'a Ajiye Wa A Gaba Ko Bangaren Dama.

Allahu Aalam.

Idan Da Mai Tambaya Yayi.

✅Zaku Iya Copying Dakuma Sharing Domin Yan Uwa Su Anfana.

✍️

Allahu Akbar Wannan Bawan Allah ,Ya musulunta A Hanun sheikh Abubakar Mahmoud Gumi, Shekara 15/04/ 1990,  Babban Abun bu...
08/08/2026

Allahu Akbar Wannan Bawan Allah ,Ya musulunta A Hanun sheikh Abubakar Mahmoud Gumi, Shekara 15/04/ 1990,

Babban Abun burgewa Anan Shine Kuda Yazo Musulunta , Babansa Baya Gida ya fita Waje, Sannan lokacin Shi Wannan yaron karamı Ne ko Balaga Baiyi ba, “ Bayan ya Karbi kalman Addinin Musulunchi’ Sai Mallam Yace masa Miye sunansa Yace masa Alex , Aka Ce masa Yanzu Wane Suna Yake so, Yace (Muhammad) Aka Saka masa , Mallam Yace Ai Basai yayı Wanka ba, Tunda Bai Balaga ba, yario Ne,

Sheikh Abubakar Gumi Yace masa Idan Baban ka Yadawo kayı kokari shin Yazo ya musulunta Idan Yaki, kawia ka Kyale Shi, Kaci da Zuwa Anan masjid Din,

A yanzu shekarar 36 Da Karbar Addinin Musulunchi’
Muna Rokon Allah SWT Yajikan Sheikh Abubakar Mahmoud Gumi, Rahimahullah,

Mahaifin wasu ya shiga hannu 🥹
21/07/2026

Mahaifin wasu ya shiga hannu 🥹

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Nafiu Abubakar Almadani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category