Aysha audee

Aysha audee we delivered nation wide

we sell natural spices"ginger,garlic,teamix,mixspice,meatspice,cumin,cinnamon,clove,curry,turmeric,yaji daddawa,kuka,kubewa"and granules"garin danwake,garin kunu,tsakin shinkafa,tsakin masara,rice floour,garin amala,Acha"

19/05/2026

Magana ake ta DAMBUN KAZA….!!!!

19/05/2026

Alhamdulillah we make sure we give u d best 🥰🥰🥰🥰🥰🥰thanks for ur patronage always

19/05/2026

Bismillah kuzo mu chi double fire inji turawa,😋😋😋😋😋

18/05/2026

Kina neman yaji dakan hannu,ko na daddawa ko kuwa na tafarnuwa ko me laushi to maza ku garzayo dan samun yajin ku da ya ansa yaji…!!!!

18/05/2026

Stress free jama a try her and thank me later wannan karan ba ke ba damusgu a cikin flour Allah ya kawo mana sauki kiyi ordern abinki hankali kwance,ga drinks suma 💯 natural gashi kayan ta are affordable

18/05/2026

I love wat i do i do it with love and passion…..🥰🥰🥰🥰

18/05/2026

Kai jama a kuna cikin alheri mutanan audees ka promo ga free delivery se da ku 🥰🥰🥰🥰

18/05/2026

Mun tashi da karfin ikon Allah Bismillahir rahmanir rahim ya rabbi mun fito mun kasa ka bamu masu albarka ka siyara mana …!!!!

17/05/2026

Hmmmmmm i feel like crying dis low engagement is affecting me mentally and emotionally, am even tired of making d content amma to ya bawa ze yi haka nan za muyi ta turawa ba zamu sare ba in sha Allah ,ya rabbi kai mana. Da isar mulkin ka ni ,duk wani me neman halal din shi ya rabbi kasa mana hannu muna iya bakin kokarin mu akan kasuwancin mu ya badiussamawati wal ardi kai mana da kanka ….!!!

17/05/2026

Nace kun siya spices din ku kuwa me kuke jira ne mutanan arziki 🥰🥰🥰🥰🥰

16/05/2026

Mutane na show us some love mana biko 🥰🥰🥰

Address

No 2 Engr Samaila Danjume Street Jama A Zangon Shanu Samaru Zaria
Zaria

Opening Hours

Monday 09:00 - 22:00
Tuesday 09:00 - 22:00
Wednesday 09:00 - 22:00
Thursday 09:00 - 22:00
Friday 09:00 - 22:00
Saturday 09:00 - 22:00
Sunday 09:00 - 22:00

Telephone

+2348095402145

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aysha audee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aysha audee:

Share