27/07/2026
TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA,
Kwamitin MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, Yana nan chikin shirye-shirye da tsare-tsare dan ganin yayi aikinsa a chikin kwarewa domin haskakama masoya shugaban halitta ANNABI MUHAMMAD S,A,W.
Taron bikin Takutaha ta shekarar bana ta 2026,
shin dan,uwa da yar,uwa wanne shiri kuke domin murnar samuwar shugaba salallahu alaihi Wassallam.
MUNGODE MANZON ALLAH💓
✍️media and publicity committee Tijjaniyya movement sabon-gari zaria