Kainuw Dashen Allah

Kainuw Dashen Allah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kainuw Dashen Allah, Grocers, Kinging darul hadith , hawul local government borno state, New York, NY.

Masu skills irin na Professor Isa Ali Pantami a kamfanin Google, Microsoft, Amazon da Binance tamu ta crypto duk shekara...
08/04/2026

Masu skills irin na Professor Isa Ali Pantami a kamfanin Google, Microsoft, Amazon da Binance tamu ta crypto duk shekara ana biyansu daga $300,00 zuwa $450,000, Wato daga Naira Million 411, Zuwa Million 616.

Wannan salary kenan banda stock bonus na kamfani. Ana kiran skill din Chief Information Security Officer, Wato shugaban dake kula da bangaren Cybersecurity, Irin wannan aikin Malam ya yiwa Nigeria a 2023.

Sannan Irinsu malam dai sune AI Research Scientist, Wadanda duk shekara suna samun salary a shekara daga $250k zuwa $650k Wato daga 342 Million zuwa 930 Million Naira, Haka ake biyan wadanda suke aiki a AI Mind, Microsoft d.s.s.

A bangaren consultantation da malam babban kamfani ne dashi a Abuja a wannan bangaren, bincike ya tabbatar da Cybersecurity consultants suna iya samun abinda bai gaza $300k ba a shekara, Wato dama 400 Million Naira. Banda sauran ayyukan da suke yiwa Gwamnati kamfanoni a kasashen Duniya da suna iya samun biliyoyin kudade a shekara.

Skill irin na Cybersecurity, AI Research da Technology Consulting suna daga cikin ayyukan da ake biya mafi tsada a duniya saboda suna da matukar muhimmanci ga tsaron bayanai da cigaban fasaha.

Idan mutum ya kai matakin da kamfanonin duniya kamar Google, Microsoft, Amazon ko Binance suke nema, samun manyan kudade ba abin mamaki bane.

A maimakon mutane su rika mamakin arzikin masu ilmi, ya kamata mu fara girmama knowledge economy da value na expertise. A wannan zamanin, ilmi da skill sun fi yawancin albarkatu daraja.

Irin wadannan mutanen kake tambaya ina s**a samu kudaden siyan gidaje a Abuja? 🀣🀣🀣 Dan Allah kai mai tambaya bakaji kunya ba? πŸ€”

Rahoto daga -abbah. Abba Sani Pantami
Wannan fa kadan ne daga cikin skills biyu kacal na lissafo wanda malam yake dasu wanda ga abinda masu su suke samu a duniya. Banda sauran harkokin manyan business dinshi da yake gudanarwa.

07/17/2026

Ilmo

Cristiano Ronaldo à la coupe du monde 2030 avec Thiago Messi, Ciro Messi, Le petit frère de Lamine Yamal , CR7 Junior , ...
07/12/2026

Cristiano Ronaldo Γ  la coupe du monde 2030 avec Thiago Messi, Ciro Messi, Le petit frΓ¨re de Lamine Yamal , CR7 Junior , le fils de Foden πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

πŸš¨πŸ€– π‘π„π‚πŽπ‘πƒ π–πŽπ‘π‹πƒ 𝐂𝐔𝐏 π†πŽπ€π‹π’ 𝐀𝐍𝐃 π‘π„π‚πŽπ‘πƒ π–πŽπ‘π‹πƒ 𝐂𝐔𝐏 π€π’π’πˆπ’π“π’: πˆπ“β€™π’ π‹πˆπŽππ„π‹ πŒπ„π’π’πˆ! πŸ‘‘βœ¨9️⃣ World Cup assists.2️⃣1️⃣ World Cup goal...
07/08/2026

πŸš¨πŸ€– π‘π„π‚πŽπ‘πƒ π–πŽπ‘π‹πƒ 𝐂𝐔𝐏 π†πŽπ€π‹π’ 𝐀𝐍𝐃 π‘π„π‚πŽπ‘πƒ π–πŽπ‘π‹πƒ 𝐂𝐔𝐏 π€π’π’πˆπ’π“π’: πˆπ“β€™π’ π‹πˆπŽππ„π‹ πŒπ„π’π’πˆ! πŸ‘‘βœ¨

9️⃣ World Cup assists.
2️⃣1️⃣ World Cup goals.

Under pressure? 𝐍𝐎 ππ‘πŽππ‹π„πŒ. πŸ‘½

07/08/2026

Address

Kinging Darul Hadith , Hawul Local Government Borno State
New York, NY

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kainuw Dashen Allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Featured

Share

Category