Rabi'u Sani Aliyu Kabo

Rabi'u Sani Aliyu Kabo Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Rabi'u Sani Aliyu Kabo, Épicerie, Kabo L. G. A. Kano State, Nigeria, Kano.

26/07/2026
24/07/2026

ƘUNGIYAR JIBWIS ƘARƘASHIN JAGORANCIN SHEIKH BALA LAU TAYI WANNAN ALLAH WADAI NE TARE DA GARGAƊI A SHAFINTA NA FACEBOOK.

Ga saƙon yadda ƙungiyar ta wallafa shi:

Akwai wasu kafafen bogi Musamman a kafar Facebook, suna rubutawa da yaɗa labaran ƙarya akan Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe cewa "Tunda yake bai taɓa ganin ɗan siyasa mai yawan karatun Qurani k**ar shugaba tunibu ba" Wannan Labari ƙarya aka ƙirƙira aka yaɗa, kuma hakan babban laifi ne ga dokokin ƙasa, haka zalika laifi ne a wajen Allah.

Sheikh Kabiru Gombe bai taɓa faɗan wannan magana ba, in kuma akwai wanda zai kawo muryar inda ya faɗi haka zamu bashi tukwuicin Naira miliyan ɗaya (1,000,000.00.)

Bugu da ƙari tuni mun miƙa koƙen mu ga jami'an tsaro, akan irin waɗannan masu zama su tsara labarin ƙarya ga al'umma, kuma Insha Allah idan aka k**a su zasu zama abun kwatance ga yan baya, tun daga marubutan har kafafen da suke yaɗa irin wannan karerayi.

Allah yasa su ji da kunnen basira.

Jibwis Nigeria

22/05/2026

Muna tir da Allah wadai da yadda wasu ƴan bani na iya s**a gurɓata siyasar kano suna neman mai da Kano sansanin sara s**a.

24/04/2026

Munyi Tir da Allah wadai da Biɗalar da akai a Kano wannan ke tabbatar da Falle ɗaya ce.

Adresse

Kabo L. G. A. Kano State, Nigeria
Kano

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Rabi'u Sani Aliyu Kabo publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager