23/09/2026
Kakakin rundunar ƴansanda a jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce ƙwararru na nazarin jirgin da aka gano yayin wani samame a kan iyakokin jihar, don gano abin da ya ƙunsa.
Ƙarin bayani - https://trib.al/VrkxXMh