Rabiu lawan Rabiu

Rabiu lawan Rabiu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rabiu lawan Rabiu, Grocers, Bakin kasuwa garun mallam, Abuja.

wasu sun ce wai yana tsoran kamu irin na elrufa'i shiyasa yakasa barin APC amma amsa ta bayyana😜😅
28/05/2026

wasu sun ce wai yana tsoran kamu irin na elrufa'i shiyasa yakasa barin APC amma amsa ta bayyana😜😅

12/05/2026

Babban mawaƙi, masanin kimiyya kuma kwararre a adabin ƙasar Jamus, Johann Wolfgang von Goethe (1749–1832), ya kasance mai tsananin sha'awar adabin Larabci da kuma addinin Musulunci, wanda hakan ya sa ya rubuta wani gajeren littafi mai suna "West-östlicher Divan" wato diwanin yammaci da gabashi.

Goethe ya furta wata magana wadda ta girgiza masanan Turai inda ya ce: "Na yi dube-dube a cikin tarihi duka don in nemo kyakkyawan abin koyi guda É—aya ga É—an adam, wanda ya cika dukkan nagartattun halaye, da duniya za ta yi koyi da shi, da ta gyaru. Ban samu wannan abin koyi ba a ko'ina... sai a wurin Annabi Muhammadu."

Ya cigaba da cewa "Shi Annabi ne, ba mawaƙi ba, sannan wannan alƙur'ani saukakke ne daga Ubangiji ba gama-garin littafi ba ne irin sauran littafan da ɗan Adam ya rubuta ba, wanda ko dai ya kasance don ilmantarwa ko don nishaɗi.

Da aka tambaye shi shin ko Alqur'ani littafi ne da zai kasance ga kowanne zamani har abada? Sai yace eh "na yi imani da hakan, shine littafin dukka littafai, duk da kuwa ban kasance Musulmi ba.

Idan har Goethe ya duba tarihin sarakuna, masana kimiyya, da mawaƙan duniya, da duk wani shahararre da aka taɓa yi a duniya, bai samu cikakken abin koyi ba sai Annabi Muhammad (S.A.W), wane irin kuskure ne muke yi a yau idan muka bar koyarwarsa muke gina rayuwarmu a kan wani abin koyin, da su ka haɗar da jaruman fina-finai ko 'yan wasan ƙwallo, ko ma son zuciyar mu.

Baka zama wani Sai Kasha wahala, kasiyar da Jin dadin yau Ka Sai na gobe
11/04/2026

Baka zama wani Sai Kasha wahala, kasiyar da Jin dadin yau Ka Sai na gobe

FRESH MEAT is available
09/04/2026

FRESH MEAT is available

10/02/2026

With Salisu Abdurrazak Saheel – I just got recognized as one of their top fans!

01/10/2024

Address

Bakin Kasuwa Garun Mallam
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rabiu lawan Rabiu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rabiu lawan Rabiu:

Share

Category