Arewa top class

Arewa top class Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa top class, Grocers, Gombe state Dukku local government area hashidu ward, Abuja.

13/02/2024
good evening to you all my friends
23/12/2023

good evening to you all my friends

07/12/2023

Hiii guy's

06/12/2023

Kaftin din Super Eagles Ahmed Musa MON ya ce yana fatan dawowa gida Nigeria buga kwallo kafin yayi Ritaya.

“Ko da yaushe ina magana akan Lig din Nigeria, Saboda shine ya samar da ni nake a matakin da nake a kwallon kafa a yanzu.

“Duk lokacin da nazo yin Ritaya daga kwallon kafa, Zan dawo Nigeria kuma na fafata a Lig din kasar, Amma wannan lokacin zan dauki tsawon lokaci ina fafata wasa.

“Zan yi hakanne domin na nuna soyayyar da nake yiwa Lig din Nigeria saboda ta silar sa na zama duk wani abu da na zama a kwallon kafa. ”

Ahmed Musa ya zura kwallaye 18 a kakar wasan 2009 zuwa 2010 a gasar NPFL, Babu wani dan wasa a tarihin Kano Pillars da ya taba zura adadin wadannan kwallaye a kakar wasa guda.

Girmamawa ga Ahmed Musa👏

• Fagen Wasanni

29/11/2023

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun Allah yayiwa alhaji musa nakyaru rasuwa Allah kasa yahuta Allah kasa aljannane makomarsa

Address

Gombe State Dukku Local Government Area Hashidu Ward
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa top class posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category