28/05/2026
WAYAN NAN sunada ga cikiñ abinda honourable Maryam bagel TAYI a matsabanta lokacin tana mulki .
BY: Nasiru Abdullahi ✍️
1. Ginawa da fadada Asibitin Gwaltukurwa
2. Karasa aikin asibitin Tudun Wus
3. Gina Sabon Asibiti a Bagel
4. Gyaran famfon ruwa na solar a Bagel
5. Tonon famfon ruwa na burtsatse a Makabartan Dass
6. Tonon famfon ruwa na solar a garin Jew.
7. Gyaran famfon ruwan burtsatse a garin Bazali.
8. Bada tallafin taki, iri da maganin feshi wa manoma 30 a Dass
9. Jinyan ido da bada magani kyauta wa mutane 500 a garin Dass
10. Tallafin Magunguna da kayan aiki a Babban Asibitin Dass.
11. Bada sabon transfomer a tsohon garin Dass
12. Badawa da hada sabon transfomer a Bundot
13. Badawa da hada sabon transfomer a Bagel
14. Gyaran transfomer a sabon garin Dott, Fegin doka.
15. Gyaran hanyar wuta da maida wutan lantarki daga kuletu zuwa garin Dott.
16. Gyaran hanyar wuta da maida wutan lantarki a garin Durr.
17. Gyaran wutan lantarki a garin Wandi.
18. Gyaran hanyar wutan lantarki daga Baraza zuwa Gital.
19. Gan Sabon layin wutan lantarki a garin Bausun.
20. Samarwa matasa sama da 20 aikin gwamnati a Dass. Hon. Maryam Bagel Solidarity Forum. Dass, Tafawa Balewa,Bogoro chanchanta discussion forum.