Dan Jaridar Gaskiya

Dan Jaridar Gaskiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Jaridar Gaskiya, Grocers, Nasiruadam, Bauchi.

YANZU-YANZU: Gwamnonin Nijar Nassarawa da Osun sun kawo wa takwaran su na jihar Kano ziyara a gidan gwamnatin Kano. Me k...
20/09/2025

YANZU-YANZU: Gwamnonin Nijar Nassarawa da Osun sun kawo wa takwaran su na jihar Kano ziyara a gidan gwamnatin Kano.

Me ku ke tunani shi ne maƙasudin ziyarar ta su?

Jami'ar European American University ta baiwa Rarara Digirin Girmamawa.
20/09/2025

Jami'ar European American University ta baiwa Rarara Digirin Girmamawa.

21/08/2024

Yanzu DA ZA,ACE ABAKA DAMA KAYI ADDU'A AKARBA WAZAKAIYIWA ADDU'A BARIMUGANI

Mutum 25 ne da s**a fito daga gidaje biyu s**a sha miyar mai ɗauke da maganin kashe ƙwari ranar Juma'a inda tun a lokaci...
20/08/2024

Mutum 25 ne da s**a fito daga gidaje biyu s**a sha miyar mai ɗauke da maganin kashe ƙwari ranar Juma'a inda tun a lokacin s**a fara rasuwa ɗaya bayan ɗaya.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4dMCekr

Allah ka yiwa nemanmu albarka Sannan Allah ka saukaka mana hanyar nemannamu Dan girman ka ya Allah 🤲🤲🤲
20/08/2024

Allah ka yiwa nemanmu albarka
Sannan Allah ka saukaka mana hanyar nemannamu Dan girman ka ya Allah 🤲🤲🤲

Kamfanin mai na Nijeriyar ya musanta zargin da ake yi kan cewa yana sayar da guraben aiki inda ya ce duk wanda ya biya k...
20/08/2024

Kamfanin mai na Nijeriyar ya musanta zargin da ake yi kan cewa yana sayar da guraben aiki inda ya ce duk wanda ya biya kuɗi domin samun aiki a kamfanin ya yi hakan ne bisa raɗin kansa.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi amfani da sabon jirgin da gwamnatin Najeriya ta siya karon farko zuwa Faransa.Shugab...
19/08/2024

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi amfani da sabon jirgin da gwamnatin Najeriya ta siya karon farko zuwa Faransa.

Shugaban ya yi amfani da jirgin ƙirar Airbus A330 wanda ya maye gurbin Boeing B737-700(BBJ) da aka shafe shekara 19 ana amfani da shi tun zamanin gwamnatin Shugaba Olusegun Obasanjo.

Gwamnati ta ce sayen jirgin zai rage maƙudan kuɗaden da ake kashewa wajen kula da jirgin shugaban ƙasa da kuma kuɗin mai na miliyoyin daloli kowace shekara.

📸 - Bayo Onanuga/X

Popular Kannywood Actress Jamila Umar Naguda and Actor Mustafa Naburuska.Hotanne Yaburgeni sosai Amma Naji wadasnu Mutan...
19/08/2024

Popular Kannywood Actress Jamila Umar Naguda and Actor Mustafa Naburuska.

Hotanne Yaburgeni sosai Amma Naji wadasnu Mutane Suna cewa Tagirmeshi Kuma kamar ta girme shi Koh 😂😂

Address

Nasiruadam
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Jaridar Gaskiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category