Mukaru da Juna

Mukaru da Juna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mukaru da Juna, Grocers, Bakin kasuwa Faggo, Bauchi.

04/05/2026

Fulani bandit on work

29/04/2026

ALLAH yasa muyi kyakkyawan karshe

Wasu suna kwance acikin “ƙabari”! sama da shekaru dubu‚ suna burin ina ma za su samu damar ko da yin raka'a ɗayace amma ...
09/04/2026

Wasu suna kwance acikin “ƙabari”! sama da shekaru dubu‚ suna burin ina ma za su samu damar ko da yin raka'a ɗayace amma hakan ba zai samu ba saboda alƙawarin Allah cewa:

ومن وراء هم برزخ إلى يوم يبعثون

Yanzu kake da dama‚ domin kai ga shi lafiyarka ƙalau, kana da isasshen lokaci‚ kana zuwa inda kake so‚ kaci kasha abinda kake so‚ amma sallar farillarma saika ga dama kake yi akan lokaci ko kuma cikin jam’i‚ Ya khasãra!‚ kasani wannan damar idan ta wuce ka har abada bazata dawo ba‚ wasu suna burin su sameta amma rashin lafiya ko kwanciyar ƙabari ya hana‚ kaima dole ɗaya daga ciki zai sameka.

Imam Muhammad bin sirina ((Rahimahullah)) yana cewa: “Da ace za'a bani zaɓi na yi raka'a biyu ko na shiga aljanna”!? Yace:’’ da ya zaɓi raka'a biyu akan aljanna”! Babbar nadamar da zakayi a rayuwarka shine ka koma ga Allah kana ɓata lokacinka ba tare da yin salla acikin jam'i ba ko kuma kan lokaci ba‚ domin matuƙar sallarka ta yi kyau dukkan ayyukanka sunyi kyau haka idan ta ɓaci kamar yadda hadithi ingantacce ya tabbata daga Annabi ((SalLalLaHu Alaihi wasalLam))‚ matuƙar kana tsayarda salla akan lokaci dukkan wasu buƙatu da damuwarka Allah zai yaye.

Sheikh Shafee'u Yusuf

Address

Bakin Kasuwa Faggo
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukaru da Juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category