Muryan matasan arewa

Muryan matasan arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muryan matasan arewa, Grocers, Nasarawa, Bauchi.

27/03/2026

Sadiq Sani Sadiq Don Allah Ka Yi Min Alfarma, Kada Ka Kula Musa Mai Sana'a, Ko Gugar Źana Kar Ka Yi Masa. Ka Bar Shi Da Ƴan Comment Section Kawai. Idan Kuma Ya Zama Dole Sai Ka Kula Shi, Ka Yi Da Turanci, Cewar Mahmud Galadanchi II

27/03/2026

Mawakin Kwankwasiyya, Tijjani Hussaini Gandu ya bayyana cewa babu mamaki kamar yadda waƙar Abba Gida-Gida a 2019 ta kawo gwamna babu mamaki Falle Ɗaya ta sauke gwamna.

Ya faɗi haka ne a hirarshi da DW.

gaskiya dayacekokuyarda ko karkuyarda Dan gwate shine matsalanmudalilina gasu kaman haka1:siminti-a Nigeria kamfanin sim...
27/03/2026

gaskiya dayace
kokuyarda ko karkuyarda
Dan gwate shine matsalanmu
dalilina gasu kaman haka
1:siminti-a Nigeria kamfanin
simintin suke da daira ake
biyan ma aikatan kamfanin
da naira ake sayarmana
2:fetur- a Nigeria kamfanin katake
Kuma anan aketona
to meyasa fadan iraki dai shafemu
ranka Dade aji tsoron alla
kar kayinamfani da daman da Allah
yabaka kankuntatamana
yamai girma ribakadan
Mai albarka
yafi maiyawa marar albarka
ki katausaya wa nakasa
sai Allah ya tausayamaka
yamai girma karkadan ganta
da matsalan gwamnati
nasan basa sonka
Amma Kai namune dan arewa
Kuma kasani arewa munfi ko inantakauci
Allah sa kufahim ceni
wlh da bua da Dan gwate
dasu iya gyara arewa

Address

Nasarawa
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryan matasan arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category