26/08/2023
Alhamdulillah
A Ranar Alhamis ne Mai Martaba Sarkin Bwari Alh Awwal Musa Ijakoro II da Sarakunan Taraba Biyu Mai Martaba( Lamido) Gashaka Dr Zubairu Hamman Gabdo II da Mai Martaba Sarkin Ibi Alh Abubakar. S. Danbawro III. S**a kaiwa Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb. Malam Ahmed Nuhu Bamalli. Mai Martaba Sarkin Bwari da sauran Sarakunan Sunje Jajentawa Mai Martaba Sarkin Zazzau ne Dan Iftila'in da ya sameshi a Fadan sa na Ruftawan Masallacen Juma'an Fadan lokacen Ana Sallan La'asar Wasu sun rasa Rayukan su wasu kuma suna Asibiti Mai Martaba Sarkin Bwari su jajentawa jama'an Zazzau da abinda yafaru da kuma Ta'aziyan Rayukan da aka Rasa a Masallacen Juma'an Sati Biyu da s**a Huce Allah yajikan Musulmai Allah kuma ya gafarta masu Allah yasa hutune A garesu baki Daya sukuma Wanda suke Asibati Allah kabasu lafiya Baki dayan su
BARKAN MU DA HUTUN KARSHEN MAKO MAI MARTABA SARKIN BWAR YANA MAKU FATAN ALKAIRI DA KUMA FATAN DAMINA MAI ALBARKA. ALLAH KABAMU LAFIYA DA ZAMAN LAFIYA MAI DAUREWA ALFARMAN (ANNABI) πππ
MEDIA π
ILIYASU IDRIS
08124384235
BWARI EMIRATE