Tarihin rayuwar shehu Ibrahim inyass

Tarihin rayuwar shehu Ibrahim inyass Ina son maulana shehu Ibrahim inyass
(5)

04/08/2026
Allah sarki kusas waka Allah yaqafarta maka zunubanka bijashi kairi kalqillahi
03/08/2026

Allah sarki kusas waka Allah yaqafarta maka zunubanka bijashi kairi kalqillahi

TARBIYYAR SHEHU.IBRAHI NIASSE RTA GA ALMAJIRANSA TA FUSKAR ZAMAN LAFIYA«--------------------------------------------»Mau...
02/08/2026

TARBIYYAR SHEHU.IBRAHI NIASSE RTA GA ALMAJIRANSA TA FUSKAR ZAMAN LAFIYA
«--------------------------------------------»

Maulanmu Shehu Ibrahim Niasse RTA Yana Cewa
ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﻳﺎ ﻗﻮﻣﻲ ﻓﻼ ﺃﺑﺪﺍ # ﺗﻮﻗﻆ ﺑﻜﻢ ﻓﺘﻨﺔ ﺑﺎﻟﻌﻔﻮ ﻓﺎﺻﻄﺒﺮﻭ
Kutsoraci Allah ya ku mutane na har abada kar ku yarda ai amfani da ku wajen tada fitina, ku luzumci yafiya da haquri.
ﻻ ﺗﺸﺘﻤﻮﺍ ﺃﺑﺪﺍ ﻻ ﺗﻀﺮﺑﻮﺍ ﺃﺑﺪﺍ # ﻭﺇﻥ ﺿﺮﺑﺘﻢ ﻓﺼﺒﺮﺍ ﺇﻧﻜﻢ ﺻﺒﺮ
kar kuyi zagi kar kuyi duka, koda ma andoke ku ne to kuyi haquri, dama ai ku masu haquri ne..
«-------»
Dan Haka Dukkan Inda kaga Almajirin Shehu RTA Bazaka Taba Samun sa Ana tashin hankali dashi ba,

Bazaka ga Ana Zage Zage dashi ba,
Idan kuma An Cuceshi Zaka Same shi Mai Haquri ne,

Wannan Itace Irin Tarbiyyar da Shehu RTA Ya bawa Dukkan Almajiran sa Na Duniya Baki Daya,

Allah Ya kara Mana Son Shehu RTA ka Tabbatar damu Bisa Tafarkin daya Ajiyemu Akai.
ALBARKAN MANZAN ALLAH SAW

Akalla mutane 67 ne s**a mutu a yayin yunkurin tsallakawa daga Morocco zuwa Kasar Spain.Akalla mutane 67 ne s**a rasa ra...
01/08/2026

Akalla mutane 67 ne s**a mutu a yayin yunkurin tsallakawa daga Morocco zuwa Kasar Spain.

Akalla mutane 67 ne s**a rasa rayukansu a sabon yunkurin da dubban bakin haure s**a yi na tsallakawa daga ƙasar Morocco zuwa yankin Ceuta na ƙasar Spain da ke Arewacin Afirka.

Rahotanni sun ce maza da mata da yara da dama sun yi iyo a tekun Bahar Rum domin zagaye katangar kan iyakar zuwa Ceuta, inda wasu s**a jefar da kayansu da tufafinsu bayan isa bakin gabar.
Ministan Harkokin Cikin Gida na Spain, Fernando Grande-Marlaska, ya tabbatar da karin adadin mace-macen, wanda ya tashi daga mutum 18 da aka sanar a ranar Juma'a zuwa 67.

Fiye da mutane 60,000 ne s**a tsallaka kan iyakar cikin dare daga ranar Alhamis, yayin da yawancinsu s**a koma Morocco zuwa ranar Asabar. Wata majiya daga jami'an 'yan sanda ta shaida wa AFP cewa da yawa daga cikin bakin hauren sun shiga Ceuta ne ta hanyar yin iyo a tekun da ke gefen ƙaramin shingen iyaka.

Karatun Ashafa daga Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi Il Phd con
01/08/2026

Karatun Ashafa daga Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi Il Phd con

Wallahi abinda dauda kahutu rarara yayi baikamataba ko abanza sheikh isah Ali fantami malamine kuma malamin musulunci ir...
01/08/2026

Wallahi abinda dauda kahutu rarara yayi baikamataba ko abanza sheikh isah Ali fantami malamine kuma malamin musulunci irinsa baikamata dan yahiqa harkar siyasa aimasa wan nan abinba mutum cinsa yafi haka awajen mutumin kirki kada kaduba abinda yayi nasauya hika daga jamiyyar APC zuwa PDP wan nan yana nuna hakan baisabawa qaidar dimakwariyyaba sabida haka baikamata rarara kayi hakaba Allah yasa mudace Allah kamana zaben shugabanni mafiya alkhairi ameen

Address

Sabon Gari
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tarihin rayuwar shehu Ibrahim inyass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category