Muhammad kabir umar Dangar

Muhammad kabir umar Dangar Alhamdulillah masha Allah

09/04/2024

Alhamdulillah masha Allah

MUN FARA DA SUNAN ALLAH 💪Muna kara neman hadin kai, Addu'ah da goyon bayan al'ummar wannan Gundumar tamu ta Kanawa/wajar...
06/03/2024

MUN FARA DA SUNAN ALLAH 💪

Muna kara neman hadin kai, Addu'ah da goyon bayan al'ummar wannan Gundumar tamu ta Kanawa/wajari ward Musamman Dattabai Maza da Mata, Matasa namu na kanawa/wajari ward akan wannan gudiri namu na neman Kujeran Kansila.

Idan Allah Madaukakin Sarki ya bamu nasara a wannan Kujera, Insha Allah zamu kawo tsare tsare wanda zasu bamu damar kawo cigaba ga al'ummar wannan Gundumar tamu.

Duk da cewa kowa ya sani ita Kujerar Kansila idan mutum ya same ta to jagoranci ne na al'umma ya rataya a wuyansa, zamuyi iya abu mai yiwuwa domin ganin mun fita kunyar wannan al'umma ta Gundumar kanawa/wajari da Yardan Allah

Muna kara jadda da goyon bayan mu ga Jam'iyyar mu mai albarka ta APC dama Dattawan dake cikin ta.

Allah Ubangiji ya tabbatar da abunda yafi Alkairi Agaremu

NAGODE ubangiji yasanya Albaka cikin lamuranmu

✍️
Muhammad kabir umar Dangar

Irin shuwagabannin damuka rasa kenan a Nigeria shiyasa muketa gararamba Haryanxu bamu wuce maganar hanya da wutan lantar...
23/12/2023

Irin shuwagabannin damuka rasa kenan a Nigeria shiyasa muketa gararamba Haryanxu bamu wuce maganar hanya da wutan lantarkiba.
Allah azurtamu da shuwagabanni masu tausayi da hangen nesa ameen

Honourable commissioner economic budget and planningUbangiji yadafa maka kuma mai Girma Gwamna baiyi zaben tumun dare ba...
19/12/2023

Honourable commissioner economic budget and planning

Ubangiji yadafa maka kuma mai Girma Gwamna baiyi zaben tumun dare ba

Muna tare da katikan nafada 1oo%

Address

Danger Tera Yamaltu Deba
Deba

Telephone

+2348068188522

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad kabir umar Dangar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category