Yahaya idris kukuma update news

Yahaya idris kukuma update news Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yahaya idris kukuma update news, Grocers, Dutse.

LABARI: An tafi da dan wasan Super Eagles na Najeriya Victor Osimhen domin yi masa gwaje-gwajen tabbatar da baya shan ko...
29/01/2024

LABARI: An tafi da dan wasan Super Eagles na Najeriya Victor Osimhen domin yi masa gwaje-gwajen tabbatar da baya shan komi bayan ganin ƙwazonsa a wasan Najeriya da Cameroun

Karanta cikakken labarin anan ⤵️
http://tinyurl.com/3mcb4evz

🔥💥TAKAITATTUN LABRAN WASANNI 💥🔥NA  SAFIYAR  YAU  LITININ 29/01/2024  A HRSHEN HAUSA MAI TAKEN ??👇👇  -DACEWA TARE DANI 👇👇...
29/01/2024

🔥💥TAKAITATTUN LABRAN WASANNI 💥🔥NA SAFIYAR YAU LITININ 29/01/2024 A HRSHEN HAUSA MAI TAKEN ??👇👇
-DACEWA TARE DANI 👇👇👇👇

👉YAHAYA IDRIS KUKUMA👈DAGA DUTSE, JIGAWA STATE ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

👉MEMBERS NA GIDAN NAN KUNSAN DACEWA 💢👉 DUK DA BA'A GANIN JUNA AMMA ANA ASALIN TARE💯💯😘🥰🥰👈

💢 KASAN DACEWA 💢👉Kocin Arsenal Mikel Arteta yana cikin jerin 'yan wasa uku da za su maye gurbin Xavi a Barcelona, tare da kocin Liverpool mai barin gado Jurgen Klopp da kuma kocin Jamus Julian Nagelsmann. (Gerard Romero via Sun📝🗞️)

💢 KASAN DACEWA 💢👉Arteta na tunanin ajiye aikin kocin Gunners a karshen kakar bana duk da cewa saura wata 18 kwantiraginsa ya kare, ko da yake har yanzu babu wata hanyar da Barcelona za ta bi. (Sport - in Spanish📝🗞️)

💢 KASAN DACEWA 💢👉Shi ma tsohon kocin Jamus da Bayern Munich Hansi Flick Barcelona na duba shi. (Bild📝🗞️)

💢 KASAN DACEWA 💢👉Paris St-Germain na da kwarin gwiwar sayen dan wasan Newcastle dan kasar Brazil Bruno Guimaraes, mai shekara 26, a bazara. (Mirror📝🗞️)

💢 KASAN DACEWA 💢👉Brentford ta amince da yarjejeniyar fan miliyan 25 da Club Brugge kan dan wasan gefe na Norway Antonio Nusa, mai shekara 18, wanda shi ma ke jan hankalin Tottenham. (Standard📝🗞️)

💢 KASAN DACEWA 💢👉Luton na tattaunawa da Sint-Truiden kan wata yarjejeniya da za ta sa hannu kan Daiki Hashioka mai shekara 24 dan kasar Japan. (Telegraph📝🗞️)

💢 KASAN DACEWA 💢👉Liverpool na duba yiwuwar dauko daraktan fasaha na Bournemouth Richard Hughes domin ya gaji Jorg Schmadtke, wanda ya sauka daga mukamin daraktan wasanni a karshen kasuwar musayar 'yan kwallo ta watan Janairu. (Mail📝🗞️)

💢 KASAN DACEWA 💢👉AC Milan ta tuntubi Arsenal kan cinikin da n wasanta na baya dan kasar Pola,nd Jakub Kiwior, mai shekara 23. (Calciomercato - in Italian📝🗞️)

💢 KASAN DACEWA 💢👉Dan wasan Lille dan kasar Canada Jonathan David, mai shekara 24, ya bayyana a matsayin dan wasan da Chelsea ke son daukowa. (Telefoot via CaughtOffside📝🗞

Neymar🗣️  what are you doing?😳Messi🗣 but they asked me to laydown?Neymar🗣 They are not Bayern Bro , Get up😩Bless me with...
29/01/2024

Neymar🗣️ what are you doing?😳

Messi🗣 but they asked me to laydown?

Neymar🗣 They are not Bayern Bro , Get up😩

Bless me with a follow 🙏🥺

29/01/2024

LABARUN DUNIYA

BA MU SAMU SAKON FICEWAR NIJAR, MALI DA BURKINASO DAGA CIKIN MU-ECOWAS

Kungiyar raya tattalin arzikin Afurka ta yamma ECOWAS ta baiyana cewa zuwa yanzu ba ta samu sako a rubuce ko ta wata hanyar da ta dace ba na ficewar Nijar, Mali da Burkinafaso daga kungiyar ba.
ECOWAS mai helkwata a babban birnin Najeriya Abuja ta ce maimakon haka ma ta na iya kokarin ta wajen tuntubar kasashen 3 don dawo da mulkin dimokradiyya.
Kungiyar ta ce za ta yi karin bayani ne kan matakin kasashen idan ta samu cikakkun bayanai ko yanda lamuran su ka kaya.
Shugaban mulkin soja na Nijar Janar Abdurrahmane Tchiani a madadin kasashen 3 da ke mulkin soja, cewa sun fice daga ECOWAS don zargin ta da rashin adalci.
Kaashen sun kara da cewa ECOWAS ta sauka daga muradun kafa ta ga kuma takunkumin da ta sa don tilasta kawar da mulkin sojan.

NA KAN MAKARA WAJEN SHIGA ZAUREN MAJALISA DON GANAWA DA MASU MUKAMIN MAJALISA-AKPABIO

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya ce hakika ya kan shigo zauren majalisar a makare don taro da ya kan yi kafin fara zaman.
Jaridar Premium Times ta buga labarin nuna Akpabio kan makara wajen shiga zauren majalisar da hakan kan kawo tsaiko wajen zaman majalisar.
A sanarwa daga kakakin shugaban majalisar dattawan Eseme Eyiboh ya ce makarar na dangantaka ne da yanda sauran manyan masu rike da muk**ai na majalisar kan yi zama da shi da hakan kan wuce lokacin fara zaman majalisar wato karfe 10 na safe.
Kazalika Akpabio ya ce duk masu gabatar da kudurori gaban majalisar kan zauna da shi su baiyana ma sa abun da za su gabatar don tattaunawa.
Jaridar ta jera wasu ranaku da Akpabio kan shiga majalisar da mafi makara shi ne karfe 1:26 na rana.

RUNDUNAR 'YAN SANDA TA NUNA DAYA DAGA WADANDA A KE ZARGI DA KASHE NABEEHA

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta nuna daya daga wadanda a ke zargi a sacewa da kashe Nabeeha da ke cikin 'yan mata 6 da barayi su ka sace a yankin Bwrai a Abuja.
Muutumin Bello Muhammad an k**a shi ne a Kaduna tare da kudi Naira mili

Address

Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahaya idris kukuma update news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category