Babaqaramee Digital Marketing

Babaqaramee Digital Marketing Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Babaqaramee Digital Marketing, Grocers, Karofi Dutsinma, Dutsin-Ma.

01/07/2026

New opportunity to earn money for free the only thing that is watch the video below and register to continue earning

Use my referral code 👇
138760

Don't forget to follow share and like this page for more updates

SHIN KANA CIKIN SHEKARU 21 ZUWA 35? YI HAƘURI, RAYUWA CE.Duk matashin da yake tsakanin shekara 21 zuwa 35 ya san cewa wa...
15/04/2026

SHIN KANA CIKIN SHEKARU 21 ZUWA 35? YI HAƘURI, RAYUWA CE.

Duk matashin da yake tsakanin shekara 21 zuwa 35 ya san cewa wannan shine lokacin da rayuwa ta fi yi wa mutum zafi.

A wannan lokacin zaka fuskanci abubuwa guda hudu da zasu rika daga maka hankali a kowane lokaci:

1. Kallo Iyayenka Suna Tsufa: Kana jin tsoron yadda zaka dauki nauyinsu ka kyautata musu kafin lokacinsu ya yi, alhalin kudin bai zauna a hannunka ba.

2. Ragewar Abokai: Abokan da kuka taso tare zasu fara watsewa. Wasu sun yi aure, wasu sun yi nisa wajen neman kudi, zaka ga ka rage kai kadai sai wanda abin ya hada ku.

3. Damuwar Neman Kudi: Gwagwarmayar yadda zaka tsara sana'a ko aikin da zai rufa maka asiri tana hana ka bacci.

4. Zargin Kanka: Saboda tsananin tunani, wani lokacin zaka rika jin kamar ba ka tabuka komai ba a rayuwa, ko kuma baka da sa'a.

Kada ka karaya, Wannan fa shine asalin kofar da zata shigar da kai matakin manyan mutane. Maza ba sa kuka, ka natsu ka cigaba da neman na kanka. Babu kuncin da yake zama dindindin.

Allah ya buda mana kofofin halas.
UMAR ALIYU DAHIRU ✍️

13/04/2026

Wlh rayukammu da dukiyarmu fansace ga annabi muhammad s.a.w don haka koku kasheshi kokuma duk randa allah yasa mukayi ido biyu dashi wlh saidai uwarsa ta haifi wani bayan inkuso muma kukashemu gaba daya

08/04/2026

Yana da kyau mugane cewa duk wani mai tasowa a kasuwanci to dole sai ya kiyaye wadansu abubuwa a rayuwa matukar yanaso yayi nasara ciki harda kula yan mata matukar ba aure zakayi bah Fatima Amma Sulaiman Aysher Ahmerd Ameen Na zakiya

08/04/2026

Mudan shakata da wannan # Fatima Amma Sulaiman Na zakiya Aysher Ahmerd Ameen Babaqaramee Digital Marketing

07/04/2026
07/04/2026

Babaqaramee Digital Marketing

07/04/2026

With Aysher Ahmerd Ameen – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Domin samun damar shiga class din da zanyi akan minene 52u kacigaba da biyyata ta wannan shafi mai albarka
04/04/2026

Domin samun damar shiga class din da zanyi akan minene 52u kacigaba da biyyata ta wannan shafi mai albarka

Address

Karofi Dutsinma
Dutsin-Ma

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Babaqaramee Digital Marketing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category