Gombe State Poultry Farmers Association

Gombe State Poultry Farmers Association GOSPOFA

15/01/2026
14/08/2025

Allah Ka mana maganin abin da yafi karfin mu.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Umar Moy, Yusha'u Alhassan
04/01/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Umar Moy, Yusha'u Alhassan

Wanene manomin kaji  (Broilers) da muhimmancinsa a cikin al'umma !Dafarko dai ana son a samu manomi Yana da sha'awar kiw...
14/07/2024

Wanene manomin kaji (Broilers) da muhimmancinsa a cikin al'umma !

Dafarko dai ana son a samu manomi Yana da sha'awar kiwon, duk wuya duk dadi ya zama mai hakuri, jajircewa. bincike, nazari, halartan tarukan karawa juna sani, da Kuma gwaje-gwaje. A wini lokacima ana son manomi ya zama mafadaci Amma na wucin gadi. Wannan shi ake kira manomin kajin (Broilers)
zamu cigaba In Sha Allah.

Albishirinku Manoma kajin broilers dana layers nesa tazo kusa.A zaman da tattaunawa da mukai ajiya da MD na company (AMT...
04/03/2024

Albishirinku Manoma kajin broilers dana layers nesa tazo kusa.

A zaman da tattaunawa da mukai ajiya da MD na company (AMTECH FEED) ya tabbatar mana da cewar sun kafa kamfanin abincin tsuntsaye ne a jihar Gombe domin su karfafawa manoma kwarin guiwa. Matukar manoman suka amince da tsare-tsarensu na noman kaji da kasuwanci to lasakka manoni zai ci gajiyar nomansa.

Daga cikin jawabin MD Nasir. Wani Dan kasar Lebanon yace su a tsarinsu indai kasayi jariran kaji, (day old) da abincinsu to wajibi ne, ya zama tilas su sayi kajinka. Zasu sayi kajin ne, cikin farashin da manomi bazai ce dana sani ba insha Allah.
Ya karawa da cewa burin kamfaninsu shine su daga darajar manomin kaji, ta yadda bazau wahala ba, domin sunyi amanna da cewar durkushewar manomi koma bayan kamfaninsu, ya kara da cewar zasu zasu tanadarwa manoman likitoci da zasu rika bibiyar gonakinsu domin karin ilmantar dasu, haka zalika zasu Samar da kayan aikin gwaje-gwaje domin tabbatar da lafiyar kaji, a lokacin da suka kamu da cuta.

A fitowa nagaba zakuji karin nasaro da Kuma yadda masu kajin layer's suma zasu gwangwa, da Kuma irin yadda kamfani su dauki alwashin sharewa manoma kaji hawaye. Da kuma wasu alkawura da yayiwa kungiyar (Gospofac) tare da tambayoyin masu anfani da mambobin (Gospofac) ta masa.

4/03/2024

GOMBE STATE POULTRY FARMERS ASSOCIATION  tana bawa abokan huldarta hakuri, bisa karancin kajin broilers da aka samu, mus...
30/11/2023

GOMBE STATE POULTRY FARMERS ASSOCIATION tana bawa abokan huldarta hakuri, bisa karancin kajin broilers da aka samu, musamman jahohin Adamawa, Kano, da Abuja. Mun samu kiraye-kirayenku. Muna fatan za'a mana uzuri.

Mungode!

22/08/2023

Organic millet available in large stock in Gombe State, Nigeria, at affordable price, those interested should contact me.

Address

Adamu Maiyadi Shopping Center, Near Vocational Training Center
Gombe
NIL

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347067758892

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gombe State Poultry Farmers Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gombe State Poultry Farmers Association:

Share