Lame ADC Support Group

Lame ADC Support Group Reality

12/08/2026
10/08/2026

Babangida/Hassan Bawanda ya isa tabamana ku a ADC shima yaga da kyau wlh

Bamu fara dan mudaina ba
07/08/2026

Bamu fara dan mudaina ba

Haske maganin duhu
06/08/2026

Haske maganin duhu

Wannan bawan Allah yana kiran kansa dan Lame district amma duk wasu hadimansa yan Bauchi ne ba dan Lame ko mutum daya1, ...
03/08/2026

Wannan bawan Allah yana kiran kansa dan Lame district amma duk wasu hadimansa yan Bauchi ne ba dan Lame ko mutum daya
1, personal assistant dansa dan bauchi ne
2, DG Media shima dan bauchi me
3/ DG Campaign shima dan bauchi
A hakan akeson kakabana shi mutumin da baya kishin gida
Jama,a kuzo kuyi alkalanci da kanku

Babangida Tilde da Hassan Jafar sune sahihan yantakara tabasu wlh taba ADC ne a Toro
03/08/2026

Babangida Tilde da Hassan Jafar sune sahihan yantakara tabasu wlh taba ADC ne a Toro

Sakon Mai gida Zuma ga Dokajin bauchi shine inhardai aka chanja mana yan takara a toro wlh kamai baka da kuri,ar Toro
03/08/2026

Sakon Mai gida Zuma ga Dokajin bauchi shine inhardai aka chanja mana yan takara a toro wlh kamai baka da kuri,ar Toro

Hassan kawai ake magana bawani bako ko wani dan cirani
03/08/2026

Hassan kawai ake magana bawani bako ko wani dan cirani

Isowar commander Alh Abbas Gumau Jigo a Jam'iyar ADC
03/08/2026

Isowar commander Alh Abbas Gumau Jigo a Jam'iyar ADC

02/08/2026

MUN YARDA DA ƘADDARA, AMMA BA ZA MU YARDA DA RASHIN ADALCI BA.

Abin da ke faruwa a siyasar ADC a Toro abin damuwa ne. Son kai, fifita wasu, da zargin rashin adalci ba sa gina jam'iyya mai ƙarfi, sai dai su haifar da rabuwar kai da rashin amincewa.

Muna kira ga shugabannin jam'iyyar ADC da su yi wa kowa adalci, su ba da dama bisa cancanta, kuma su tabbatar da cewa dukkan mambobi suna da ƙima iri ɗaya a cikin jam'iyyar.

Burinmu ba rikici ba ne, burinmu shi ne a ga an yi gaskiya, an yi adalci, kuma an gina ADC a Toro a kan haɗin kai da mutunta haƙƙin kowa.

Adalci ga kowa, son kai ga babu wanda. Allah Ya ɗora ADC a kan tafarkin gaskiya da haɗin kai.

Address

Gumau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lame ADC Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category