Yoper Talkshow

Directions

Yoper Talkshow Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yoper Talkshow, Grocers, Gumel.

04/09/2026
04/09/2026

Daukar Kai tsaye kenan daga wurin jana'izar Mai martaba sarkin Gumel Alh. Dr. Ahmad Muhammad Sani II CON

03/09/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJIUN ALLAHUMMA GAFIRLAHU WA RAHAMHU WA

02/09/2026

Shirin daga kenan daga kafar tare da dan takarar majalissar tarayya karkashin tutar jamiyyar PDP Rt. Hon. Isah Z***r Bosuwa mai wakiltar kananan hukumomin Gumel, Gagarawa, maigatari da Suletankarkar

30/08/2026

Karshen shirin tattaunawa da yan takarkarun majalissar Dokoki ta jihar Jigawa na kananan hukumomin Gumel, Gagarawa, maigatari, da Suletankarkar
A kafar

29/08/2026

Masu kallonmu Shirin kuke kallo daga kafar

26/08/2026

Shirin daga kenan daga kafar tare da dan takarar majalissar Dokoki ta jihar Jigawa a karkashin jamiyyar PDP ta karamar hukumar Suletankarkar Hon. Abdullahi Shabaru

23/08/2026

Shirin Gyara Kayanka kenan daga kafar tare da bakonmu Doctor makiyyu Abubakar Danyaya

21/08/2026

Shirin daga kenan daga kafar tare da Hon. Aminu Dahiru dan takarar majalissar Dokoki ta jihar Jigawa a jamiyyar PDP karamar hukumar Maigatari

Address

Gumel

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yoper Talkshow posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category