Maigaskiya gamji

Call Directions

Maigaskiya gamji Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maigaskiya gamji, Grocers, Gamji Bakura local government, Gusau.

13/JANUARY/2023GUDUN MAWAR MOTA..Maigirma Ɗan Takarar Gwamnan jihar Zamfara a ƙarƙashin Inuwar Jam'iyyar PDP His Excelle...
13/01/2023

13/JANUARY/2023

GUDUN MAWAR MOTA..

Maigirma Ɗan Takarar Gwamnan jihar Zamfara a ƙarƙashin Inuwar Jam'iyyar PDP His Excellency Dr Dauda Lawal Gamjin Gusau ya karɓi Gudun Mawar Mota ƙirar Golf Daga Hannun Hon Aminu Sarki, Wanda Akafi Sa ni da Laƙabi Allah Na kowa ne.

Gamjin Gusau Yayi Murna Ƙwarai Dagaske Bisa Wannan Gudun Mawar ta Mota Da ya Kawo Mashi Ya kuma roƙi Allah Maɗaukakin Sarki Da Yasaka Mashi Da Mafificin Alkhairin Sa Allah ya Mayar Dashi Gida Lafiya Amin.







By: Salihu Abdullahi Gamji

11 January/20203DAGA GIDAN DATTIJO GENERAL ALI GUSAU.Maigirma Dan Takarar Gwamnan Jahar Zamfara a Karkashin Inuwar Jam'i...
12/01/2023

11 January/20203

DAGA GIDAN DATTIJO GENERAL ALI GUSAU.
Maigirma Dan Takarar Gwamnan Jahar Zamfara a Karkashin Inuwar Jam'iyyar PDP His Excellency DR DAUDA LAWAL DARE GAMJIN GUSAU PHD ya Gana Da Jiga Jigan Jam'iyyar PDP Wadanda S**a Hada Da Dattijan Jam'iyyar PDP Da Kuma Masu Fada Aji.

Zaman Yasmu Halartar Dukkanin Yan Takara Kujeru Daban Daban Na Jam'iyyar PDP Tun Daga Sanatoci Yan Majalisar Tarayya Dakuma Yan Majalisar Jaha Baki Daya, Tareda Wikilcin Shugabannin Mata Na Wannan Jam'iyya Mai Albarka.

"Gamjin Gusau Yagodemasu Akan Kokarin Su a Cikin Wannan Jam'iyya Yakuma Yabamusu Irin Yadda Suke Taimakon Al'umma Musamman Magoya Bayan Wannan Jam'iyya Mai Albarka, Yakuma Basu Tabbacin Cewa Insha Allahu Za'a Cigaba Da Dukkanin Tsare Tsaren Kamar Yadda Akafara.

Daga Karshe Ya Roki Allah Madaukakin Sarki Da Yamayar Da Kowa Gidansa Lafiya Allah Ya Sakama Kow Da Mafificin Alkhairin Sa Amin







Write by
Maigaskiya Gamji.

Address

Gamji Bakura Local Government
Gusau

Telephone

+2348127357084

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maigaskiya gamji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category