Jam Fatchora Global Synergy Nigeria Limited

Directions

Jam Fatchora Global Synergy Nigeria Limited Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jam Fatchora Global Synergy Nigeria Limited, Grocers, N°9A Polo shopping complex Gusau, Gusau.

Jam Fatchora Global Synergy Nigeria tana aiki kan chanja kudi daga Nigeria zuwa kasashe dake cikin Africa 🌍, a haraka gold 🪙 muna saye da sayarwa,muna contact na aiyuka sannan muna taimaka wa Marayu Maza da Mata .

06/10/2026

With Mansur Sani – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

05/10/2026
🇳🇬 SAKON TAYA MURNAR INDEPENDENCE DAY 🇳🇬JAM FATCHORA GLOBAL SYNERGY NIGERIA LIMITED tana miƙa saƙon taya murna ga daukac...
01/10/2026

🇳🇬 SAKON TAYA MURNAR INDEPENDENCE DAY 🇳🇬

JAM FATCHORA GLOBAL SYNERGY NIGERIA LIMITED tana miƙa saƙon taya murna ga daukacin al’ummar Najeriya bisa cikar ƙasar mu shekaru 66 da samun ’yancin kai.

Muna kuma taya daukacin al’ummar Jihar Zamfara murnar cikar Jihar shekaru 30 da kafuwa. 🎉

A wannan lokaci na musamman, muna fatan zaman lafiya, tsaro, haɗin kai, ci gaba da bunƙasar tattalin arziki ga Najeriya da Jihar Zamfara.

Allah Ya ƙara wa Najeriya da Zamfara albarka, zaman lafiya da ci gaba. 🇳🇬💚

JAM FATCHORA GLOBAL SYNERGY NIGERIA LIMITED
— Committed to Progress, Development & Prosperity —

Assalamu alaikun Barkan mu da wagga swafiya Ina neman afuwa ku Gaskiya wagga gold price da nike aza  #7,200 per karatt n...
30/09/2026

Assalamu alaikun
Barkan mu da wagga swafiya
Ina neman afuwa ku
Gaskiya wagga gold price da nike aza #7,200 per karatt ne ba per gram bane sai daga baya na lura per gram AI ke saka mini don haka ayi hakuri In sha Allah zamu fara gyarawa

Address

N°9A Polo Shopping Complex Gusau
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jam Fatchora Global Synergy Nigeria Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category