Crown Pasta

Crown Pasta The Official page of Crown Pasta. Crown Pasta is a quality product made from Wheat and fortified with Vitamins and Micronutrients.
(1)

It’s a quality product that is non-sticky, right strand size and comes at an attractive price.

Warning: This bowl may cause serious cravings.Every good day starts with good food.Enjoy pasta made to bring rich taste ...
03/04/2026

Warning: This bowl may cause serious cravings.

Every good day starts with good food.
Enjoy pasta made to bring rich taste and satisfying moments to your table.


Ku juya, ku daga, ku dandana….chokali mai cike da dadin daddar dandano  ⁠Taliyar crown kan saka kowani tauna ya zaman na...
25/03/2026

Ku juya, ku daga, ku dandana….chokali mai cike da dadin daddar dandano

⁠Taliyar crown kan saka kowani tauna ya zaman na musanma





20/03/2026

Allah SWT Ya albarkaci gidajenmu, Ya azurtamu da kwanciyar hankali, wadatar zuci Ya kuma kara mana Imani

Allah wanna Sallah ta zama sanadiyar samu albarka da jinkai mara yankewa. Aamin

Barkanmu da Sallah

Allah Yasa wannan wata ya kara mana fahimtar juna, cikkakken farin ciki da kuma karfafa ibada,a cikin imani da kuma dauk...
18/03/2026

Allah Yasa wannan wata ya kara mana fahimtar juna, cikkakken farin ciki da kuma karfafa ibada,a cikin imani da kuma daukaka.





A yayin da muke rokan gafara a wannan wata, Allah Yasa mu dace, Ya sa kwanciyar hankali a zukatanmu Ya kuma kara mana ka...
18/03/2026

A yayin da muke rokan gafara a wannan wata, Allah Yasa mu dace, Ya sa kwanciyar hankali a zukatanmu Ya kuma kara mana karfin Imani





Ramadan lokacine na bayarwa da kuma wani hanya ne da zaku iya nuna wa juna kauna tare da taliyar crown.zabi mafi dacewa ...
16/03/2026

Ramadan lokacine na bayarwa da kuma wani hanya ne da zaku iya nuna wa juna kauna tare da taliyar crown.

zabi mafi dacewa domin Iftar da makamancin haka




Satan Ramadan lokaci ne na nuna godiya da kuma dama ne da zamuyi nazari kan alkairan da Allah Yayi manaA yau, muna yi wa...
24/02/2026

Satan Ramadan lokaci ne na nuna godiya da kuma dama ne da zamuyi nazari kan alkairan da Allah Yayi mana

A yau, muna yi wa Allah SWT godiya da Rahamar Sa mara misaltuwa, godiya kan iyalinmu, lafiya ga kuma kasance cikin farin ciki

❤️

Allah Yasa wannan tsarkakekken wata ya kara mana fahimtar juna, farin cikin, ayyuka na kwarai sannan karfin imani.      ...
19/02/2026

Allah Yasa wannan tsarkakekken wata ya kara mana fahimtar juna, farin cikin, ayyuka na kwarai sannan karfin imani.

A yiwa iyali hadaddiya girki a wanna satin karshen mako.Ku zaba taliyar crown domin dandanon mara musaltuwa.            ...
26/01/2026

A yiwa iyali hadaddiya girki a wanna satin karshen mako.

Ku zaba taliyar crown domin dandanon mara musaltuwa.





Taliyar crown mai hada zumunci ga kuma sa shakuwa.Mai sa kowane girki ta zamo na musanma.
22/01/2026

Taliyar crown mai hada zumunci ga kuma sa shakuwa.

Mai sa kowane girki ta zamo na musanma.





Taliya mai Kauri ko sirara, ku more hakikanin dandanon a kowane loma.
19/01/2026

Taliya mai Kauri ko sirara, ku more hakikanin dandanon a kowane loma.





12/01/2026

Kamata lokutan girki ya kasance cikin sauki!

Taliyar crown na saukakawa, ga dandanon da kuma gamsarwa.

ku sa emoji idan baku son wahaalar girk!





Address

Tincan Island Port, Gate 2 Behind Berth, No. 1 Tincan Island, Apapa, Lagos
Ijede

Opening Hours

Monday 08:00 - 17:00
Tuesday 08:00 - 17:00
Wednesday 08:00 - 17:00
Thursday 08:00 - 17:00
Friday 08:00 - 17:00

Telephone

+2349070000020

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Crown Pasta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Crown Pasta:

Share