Kaduna Peace Ambassador

Kaduna Peace Ambassador Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kaduna Peace Ambassador, Grocers, Kaduna.

SAKON TAYA MURNA.DAGA MUƘADDASHIN COMMANDER ZUWA MUƘADDASHIN JAMI'IN SIRRI .ALHAMDULILLAH DA WANNAN NASARA. A KADUNA NOR...
02/09/2026

SAKON TAYA MURNA.
DAGA MUƘADDASHIN COMMANDER ZUWA MUƘADDASHIN JAMI'IN SIRRI .

ALHAMDULILLAH DA WANNAN NASARA.
A KADUNA NORTH DIVISION OGA ABDULLAHI MUHAMMAD AK SHINE MENTOR NA . NAKANYI FARIN CIKI IDAN NAGA ANSASHI JAGORANTAR TAWAGA DOMIN NASAN SAI INDA KARFINSA YA KARE.
DAGA CIKIN ALKHAIRANSA SHINE
1 GUDANAR DA AIKI CIKIN NUNA ABOKANTAKA AMMA BANDA RAINA JUNA.
2 YIWA MUTUM UZURI A LOKACIN DA YA AIKATA KUSKURE ZAI KIRASHI A SIRRANCE DOMIN YIMASA GYARA BATARE DA CIN MUTUNCI BA.
3 KARAWA MUTUM KWARIN GWUIWA A LOKACIN DA YAKE GUDANAR DA AIKI KODA NA KASA DASHI NE.
4 HASKAWA MUTUM HANYA IDAN YAGA ZA'A SAMU KUSKURE DOMIN SANIN MAKAMAN AIKI SOSAI.
IDAN ZAN LISSAFA GASKIYA ABUBUWAN BAZASU MUSALTUBA UBANGIJI ALLAH YA DUBA ZUCIYARKA YA TAYAKA RIKO.

Bawan Allah
21/08/2026

Bawan Allah

Allah Kara daukaka sunah Annabin mu S.A.WOga Ina son ka damin Allah
16/08/2026

Allah Kara daukaka sunah Annabin mu S.A.W
Oga Ina son ka damin Allah

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaduna Peace Ambassador posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category