Albasheer Farms Global Enterprise

Albasheer Farms Global Enterprise Trusted Poultry and Livestock Farm in Kaduna, Nigeria.

19/05/2026
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ahmadu Sanusi, Aisha Altine, Umar S Aliyu, Aisha Ibrahim,...
16/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ahmadu Sanusi, Aisha Altine, Umar S Aliyu, Aisha Ibrahim, Tukur Abdulahi Zamfara

🦃 Maganin Kurajen Wuyan Talo-talo 🦃Daga lokacin da Talo-talo ya kai kusan sati 8, naman wuyansa zai fara bayyana. A wann...
15/05/2026

🦃 Maganin Kurajen Wuyan Talo-talo 🦃

Daga lokacin da Talo-talo ya kai kusan sati 8, naman wuyansa zai fara bayyana. A wannan lokaci ana iya ganin wasu kuraje masu jan ruwa a wuya da fuska, musamman idan ba a yi masa rigakafin cutar fowlpox ba.

Kar a razana idan an ga hakan.

A nemi maganin da ake kira "Poxcure" a rika ba su a ruwa:
Karamin cokali 1 a cikin litre 4 na ruwa.

Sannan a nemo man shafawa:
*Cacatin ko
*Sulphur Ointment

A rika shafawa a wajen kurajen. Haka kuma ana iya amfani da manja domin rage bushewa da kumburi.

In shaa Allah za su warke idan an fara magani da wuri.

A kuma yi kokarin kare Talo-talo daga sauro, domin sauro na yada cutar fowlpox cikin tsuntsaye. Rigakafi da tsaftar muhalli suna da muhimmanci sosai.

Albasheer Farms Global Enterprise

Kazar Maja!Guda nawa ka ajiye don samar maka da ƙwai?Mu haɗu a Comment!
13/05/2026

Kazar Maja!
Guda nawa ka ajiye don samar maka da ƙwai?
Mu haɗu a Comment!

Bukatar Abinci Na Musamman Ga Talo-Talo A Kiwon ZamananceA Najeriya, mafi yawan masu kiwon talo-talo a zamanance suna am...
13/05/2026

Bukatar Abinci Na Musamman Ga Talo-Talo A Kiwon Zamanance

A Najeriya, mafi yawan masu kiwon talo-talo a zamanance suna amfani da abincin kaji na kamfani wajen ciyar da su, saboda yawancin kamfanoni basa samar da abinci na musamman domin talo-talo.

Amma a gaskiya, ya kamata a rika yi musu abinci na daban, domin bukatunsu na gina jiki sun fi na kaji yawa, musamman sinadarai kamar crude protein da sauran muhimman nutrients.

Hakan yasa talo-talo ke bukatar ingantaccen tsarin abinci kamar yadda ake yi wa kifi, inda ake tsara abinci gwargwadon bukatar jikinsu da saurin girma.

Wanne irin abinci kuke bawa talo-talon ku?

Ka san za ka iya hada shuwaka da gawayi ka bawa kajin ka, musamman in kana suspecting bacterial infection, indigestion, ...
10/05/2026

Ka san za ka iya hada shuwaka da gawayi ka bawa kajin ka, musamman in kana suspecting bacterial infection, indigestion, wanda hakan ya haifar da matsala ta zawo ko wani abu makamancin haka.

Ana samun irin wannan damuwar musamman in akwai stress na canjin abinci, toxin a cikin abinci ko bacterial infection. Ita wannan shuwaka za taji da bactriar inshaAllah.

In ka daka gawayin ka sai ka dake itama shuwakar sai ka hade su a ruwa daya ka tace, ka bawa kaji na kwana uku. A guji amfani da gawayi fa over, kar kaga yana aiki kayi ta laftawa kaji, yana zuqe nutirents din da za su iya zama masu amfani.

🐔Brahma Kajin Kwalliya 🤍❤️🖤A cikin wannan kala uku na Brahma, wanne ne yafi ɗaukar hankalin ku? 👀🤍 Fari❤️ Ja🖤 Launin tok...
07/05/2026

🐔Brahma Kajin Kwalliya 🤍❤️🖤
A cikin wannan kala uku na Brahma, wanne ne yafi ɗaukar hankalin ku? 👀

🤍 Fari
❤️ Ja
🖤 Launin toka

Mu tattauna a comment 👇👇👇

Address

Gadani/Rigacikun , Igabi Local Government
Kaduna
800102

Telephone

+2348185954040

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albasheer Farms Global Enterprise posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category