31/07/2026
Amaryar jarumi Adam A Zango ta tabbatar da mutuwar aurensu da mijin nata, tace ta dauki hakan a matsayin kaddara domin kowa da irin tasa.
bayan haka tayi addu'ar Allah yasa hakan shine Alkhairi agaresu.