Addau maaruf

Addau maaruf Rabbi kama An,amta Fazid

29/05/2025
29/05/2025

“Daga alamomin gane shaƙiyi cikin mutane akwai zargin (mutanen ƙwarai) nagartattu.”

—Imam Ali (As)

29/05/2025

Mun shigo ranaku goma na farkon watan zulhajji
Allah yay rantsuwa da waɗannan ranaku dan ya nuna mana girman su da matsayin su a gurin sa
Anso mu yawaita ibadah a cikin su ko mu azumce su gaba ɗaya dan neman kusanci gurin mahaliccin mu
Yawaita zikiri da ayyukan Alkairi yana da muhimmanci a waɗannan ranaku masu Albarka
Allah ka bamu ikon yawaita ibada a cikin su kuma ka bamu abinda kai tanaji ga masu raya su da bautar ka
Dan girman shugaban halitta صلي الله عليه وآله وسلم

28/05/2025

kana Neman duniya mutuwa tana Neman ka, bakada tabbas na samun duniya, Amma mutuwa tanada tabbacin samunka , Allah kasa mudache!!!😭😭🙏🏻🙏🏻

21/10/2024
14/10/2024

Duk wanda yake burin ziyartar Manzon Allah S.A.W ya yi aikin hajji da umrah Allah ka cika masa burin sa. Mu da muke zuwa a koda yaushe Allah ya dawwamar mana da wannan ni'ima ya karbi dukkanin ibadun da muke gabatarwa - Amin.

Address

Gwarzo Getso
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Addau maaruf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category