Dee One Bargoni

Dee One Bargoni 📱 Dee One Bargoni Phones Store
Quality phones at the best prices. Authentic • Affordable • Trusted
📞 Contact us for orders & enquiries.

Sako na Musamman Zuwa Ga Masu Gidanmu (Customers) 📱✨​A madadin shugabanni da ma'aikatan Dee One Bargoni Phone's Store, m...
01/01/2026

Sako na Musamman Zuwa Ga Masu Gidanmu (Customers) 📱✨
​A madadin shugabanni da ma'aikatan Dee One Bargoni Phone's Store, muna mika sakon taya murna ga daukacin abokan cinikinmu na kusa da na nesa don ganin wannan sabuwar shekara ta 2026.
​Godiya ta musamman gare ku da kuka yarda da mu wajen siyan wayoyinku da kayan gyara (accessories). Alfarmarku ce ta sanya muke ci gaba.
​Muna muku alkawarin ci gaba da kawo muku:
​Ingantattun Wayoyi (New & UK Used).
​Farashi mai sauki.
​Amintaccen ciniki.
​📍 Farm Center GSM Market, Kano.
📞 08130223366 | 09020553605
​Allah ya sa wannan shekarar ta zama sanadin bude kofofin alheri ga kowa. Barka da Sabuwar Shekara! 🎆

20/12/2025

Samsung S23

20/12/2025

Angama jarumar barkwanci a kannywood tun daga kan ibro🤣🤣🤣

17/12/2025
17/12/2025

13

17/12/2025

11

28/11/2025

Mutanen bauchi amma na godiya

25/11/2025

Bilal villah na kokarin shirya g fresh da matarsa 🤣🤣

Address

Gwammaja
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dee One Bargoni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category