Mr_Auwal

Directions

Mr_Auwal Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mr_Auwal, Grocers, Kano.

26/06/2024

Wannan shine Link na whtapp group ga duk mai bukata muna maraba dashi

25/06/2024
22/06/2024

😭😭😭
Tana kwance akan shimfiΙ—ar ajali, ta cewa mijinta, ka gafarta mini...! Ya ce babu komai!

Ta ce, dukkan rigimar da ta faru tsakanin Kai da Mahaifiyarka ni na kunnata. Ya ce, babu komai, na yafe miki...!

Ta ce, Ζ΄an uwanka da s**a tsane ka, ba sa son ganinka duk ni na shiga tsakaninku. Ya ce, kar ki damu, duk na yafe...!

Ta ce, basuss**an da na jefa ka, da kuma faΙ—a tsakaninka da abokan aikinka ka yi haΖ™uri..!!! Ya ce, komai ya wuce, ki daina tunawa...!

Matarka daka rabu da ita ni na shiga tsakaninku kuma ni na saka AlΖ™ali ya turaka gidan gyaran hali....! Ya ce, na yafe, Allah mai gafara ne kuma mai jin Ζ™ai...!!!

Ya ce, nima ki yafe mini.....!!! Ta ce, baka yi mini komai, ai kai Waliyi ne, in ma akwai, sai dai bisa kuskure, kuma na yafe maka Duniya da Lahira.

Ya ce, na san duk abin da kika aikata, shi yasa na baki Shayi da GUBA a ciki...πŸ™†πŸ₯±
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Flowing my account Mr-Auwa1

Supermarket/convenience store

22/06/2024

Ga Kyau
Ga Kyauta MUHAMMADUR RASULULLAHI
πŸ’ž ο·Ί πŸ’ž

KAINE FARIN CIKINAπŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€          ❣️❣️❣️❣️Ko da kuwa so cutane kamar yadda mutane suke fada, na yadda in rayu in mutu ...
22/06/2024

KAINE
FARIN CIKINA
πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€

❣️❣️❣️❣️Ko da kuwa so cutane kamar yadda mutane suke fada, na yadda in rayu in mutu a cikin irin wannan cutar, domin kuwa na kamu ta kowane bangare da cutar sonka na tabbata ba zan warke ba har ranar mutuwa ta. Please ka soni kamar yanda nake sonka dan Allah, tabbas ina kaunarka masoyi
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

πŸ’žπŸ’žπŸ’žMasoyina idan har zubar hawayena zaizama silar farin cikinka to nayarda insa daukar dasu akowani lokaci dan samuwar farincikinka πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’Naji araina babu macce da bazatayi farincikin samuwar namiji irinka ba kai zajirceccena dole ayimaka jinjina irin nasadaukai jarumina daya tilo manijin maza mamallakin zuciyata ina maka fatan Alhairi adukkanbinda kake mae habibina β€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈπŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€πŸ«€

NI TAKACE HAR ABADA MY ONLY ONE
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹(Mr-Auwa1 )
πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž Idan kuna jin dadin kalamaina kudaure kuyi flowing nawa Mr-Auwa1

Kudaure kurinkayin flowing na wannan account nin hakan zai karamin kwarin guwai aiwatar da aikin mai inganchi just call ...
22/06/2024

Kudaure kurinkayin flowing na wannan account nin hakan zai karamin kwarin guwai aiwatar da aikin mai inganchi just call me Mr-Auwa1 ....., Ayi karatu lpy

KU DAURE,KU KARANTA 😭😭😭

Bayan ya dawo gida tare da abokinsa.
Matarsa ta hau shi da faΙ—a tana cewa, ba na gaya ma kar ka sake zuwa gidan nan da baΖ™i ba in ba ka sanar da ni ba! Me yasa baka yi mini waya ka tambaye ni zan yi girki ba ko ba zan yi ba?

Kuma dama na gaya maka, yau a gidanmu zan ci abincin rana amma saboda taurin kai shi ne kazo da abokinka, toh na ga abin da zaku ci.

Kaima ban dafa maka abincin ba b***e wani Ƙato y ci. Ni yanzu Ƙanwata nake jira ta gama shiryawa, zamu tafi gidanmu, sauri muke.

Bawan Allah ya sallami abokinsa. Shi kuma y dawo gida.

Matarsa ta ce, wana kinibibin ne ya sa ka gayyato mini abokinka cikin gidan nan?

Ya ce, ki yi haΖ™uri, kullum in muka haΙ—u sai ya ce, gaskiya na yi dacen mata mai tarbiya.

Sai ya ce, yana so ya auri wannan Ƙanwarki, shi ne na kawo shi don ya ga samfurin tarbiyyar gidan ku a aikace....!!!

Shin mijin nan yayi daidai ko kuwa?

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr_Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category