02/09/2026
Na lura da wasu iyaye jiya suna daukar y'ay'ansu a kafada Don Nuna musu muhimmanci abinda aka fito akai,
muna roqon Allah S.W ya qara Mana soyayyar annabi sallallahu alaihi wa sallam.
Allah y mai-maita Mana,
Allah y qara mana sutura alfarmar shugaba S.A.W
Ameen