Siyasar zamani online tv

Call Directions

Siyasar zamani online tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Siyasar zamani online tv, Kano.

Innalillahi wa inna ilaihir raju'un Allah ya yi wa Alh Sani Lawan Kofar Mata rasuwa tsohon shugaban hukumar Alhazai ta J...
20/09/2026

Innalillahi wa inna ilaihir raju'un Allah ya yi wa Alh Sani Lawan Kofar Mata rasuwa tsohon shugaban hukumar Alhazai ta Jihar Kano.

Rundunar Ƴan sandan Najeriya reshen Babban Birnin Tarayya Abuja ta ce a jiya Litinin ma an sake kai mata jariri da aka t...
15/09/2026

Rundunar Ƴan sandan Najeriya reshen Babban Birnin Tarayya Abuja ta ce a jiya Litinin ma an sake kai mata jariri da aka tsinta a yankin Galadima da ke Abuja, inda ta nuna damuwa matuka kan yadda ake ci gaba da samun jarirai da ake haifa a yar a Babban Birnin Tarayya Abuja.

📸: SP Josephine Adeh,

29/08/2026

DA DUMI DUMI: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Jaddada Bude Dukkanin Bodojin Dake Kasar Domin Saukakawa Yan Kasa Shigo Da Kaya Na Amfanin Yau Da Kullum, Gwamnatin Ta Sake Fadawa Yan Kasa A Shirye Take Ta Magance Koken Talakawa Baki Daya.

Me Zakuce?

29/08/2026

Allah yabamu Nasara

Address

Kano

Telephone

+2347089297824

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Siyasar zamani online tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share