Auwal technology

Auwal technology Auwal tech processing....

03/07/2026

SANA AR GYARAN WAYA DON MASU KOYO
DAY 4

yanda ake sa dalma da yanda ake saka mic.

02/07/2026

Mene abubuwan dasuka fi amfani a keypad sana ar gyaran waya don masu koyo

Ayi share don wasu su amfana

01/07/2026

Yau 10:00pm zamuyi darasi akan
Mic ,charge point,kafar batir,gidan earpics

01/07/2026

Yanda man dalma yake aiki

Sana ar gyaran waya don masu koyo
Birch two

30/06/2026

Yanda solder iron me gas yake aiki
Ayi share don wasu su amfana

Assalamu alaikum warahamatullah ayau insha allahu zamuyi darasi akan yanda ake kunce waya
29/06/2026

Assalamu alaikum warahamatullah ayau insha allahu zamuyi darasi akan yanda ake kunce waya

29/06/2026

Ba a wasa a koyon gyaran waya saboda sina ace mai karfi da ta mamaye duniya

Mutane dayawa suna rena sina ar gyaran waya to bara kuji me yake faruwaIt sina ar gyaran waya ba kamar sauran sana oice ...
29/06/2026

Mutane dayawa suna rena sina ar gyaran waya to bara kuji me yake faruwa

It sina ar gyaran waya ba kamar sauran sana oice wacce sai kasa manyan jariba kafarataba da dan karamin jari zaka iya f

28/06/2026

Yau zamuyi darasi akan abubuwn dayakamata kayi amatsyinka na me koyon gyaran waya,

Ai mana share domin wsu su amfana

Waya (Phone) na'ura ce ta lantarki da ake amfani da ita wajen sadarwa da mutane daga wani guri izuwa wani guri🛜Waya ta r...
28/06/2026

Waya (Phone) na'ura ce ta lantarki da ake amfani da ita wajen sadarwa da mutane daga wani guri izuwa wani guri🛜
Waya ta rabu kaso biyu

1 hard ware
2 soft ware

Hardware shine duk wani sassn jikin wanda zaka gani ko katabashi

Soft ware shine

Tsarin shirye shiryen dayakesa waya tayi aiki wanda bazaka ganshi ba bazaka tabashiba

Difference between hard and soft ware in phone

Hard ware soft ware

ana iya gani ba a iya
Da tabawa gani ko
Sune sassan ko taba
Jikin waya tsarine
Wanda in ya na cikin
Lalace za a waya wa
Iya gyarwa ko nda in ya
Ko sauyawa lalace
Sai dai
Ai flash
Ing ko
Ko upda
Te

Address

Kano Gaya Local Govt
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal technology posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category