11/09/2026
’Yan takarar Gwamnan Jihar Gombe, Dr. Bala Bello Tinka da Professor Isa Ali Pantami, sun mika sakon ta’aziyyarsu bisa rasuwar Malam Nura Mijinyawa, yaron Engr. Aliyu Kombat.
Za a gudanar da jana’izar marigayin Malam Nura Mijinyawa da misalin ƙarfe 11:00 na safe, a Dawaki, Gombe, bayan gidan Alhaji Aliyu Modibbo.
Allah Ya jikansa da Rahama. Amin.