26/04/2026
Wani naga tayi posting yaje sayen pampers, yace a bashi number 3, Mai pampers yace Kai girman Dan mutum bb wuya, ai kuwa Yayi fishi yace ya Daina sayaen komai a wajen Wagga Mai shago.
Saboda shi kadai yasan nawa yake kashewa a wata wajen sayen pampers.
Kuzo na kawo muku washable diapers a kan kudi kalilan 600 naira kacal.