Fadakarwa TV

Fadakarwa TV Hausa Entertainment vedao comedy da music video dadaisauransu film hausa dazafi zafin su kudan � ? Game neman karin bayani yayi min ma gana 09130542817

18/08/2025
18/08/2025

Yakai Jakin Arewa Mara kishin kansa Mai baiwa azzaluman shuwagabanin najeriya kariya indan an tona masu asiri '

Yan Kwangilar Ta'addancin Yakar Musulmai da Arewacin Najeriya

zo ka amsa wadannan Tambayoyi

Shin kisa da Zubda Jinin 'Yan Arewa da akeyi yau Shekara 16 karyane ko gaskiya ?

Mgnr Marigayi Muhammad Sani Abacha cewa duk wani Salo na Ta'addanci yafara tsawon 24 hours ba ai Maganinsa ba lalle dasa hannun Gwamnati ciki babu kalar Ta'addancin da yafi karfin hukuma sai dai idan ita ke aiwatarwa shin karyane ko gaskiya ?

Meyasa duk kalar Ta'addancin da ake gudanarwa a Arewa ba'ayinsa a kasashen Inyamurai da 'Yarbawa kuma 'Yan Ta'addan Bokoharamun Lakurawa Bello Turji da Sauransu basa samun makafa sai a Arewa ?

Bayanin Bello Turji Shugaban Barayi Kidnafas na Katsina munji cikin faifan Bidiyonsa cewa duk kalar Ta'addancin da suke gudanarwa Gwamnatice ke daukar nauyinsu ko ayanzu taso su daina tafi kowa sanin yadda zata dakatar dasu shin bayaninsa karyane ko gaskiya ?

Shin meyasa 'Yan Ta'addan Arewa babu kalar chat din da basayi da Bidiyo amma hargobe Gwamnatin Najeriya taki kamasu amma da dan kasa yafadi albarkacin bakinsa ko a'ina yake sai an nemoshi ankamashi in Sojane ko wata hukuma a koresu daga aikin Shin haka baya faruwa karyane ko gaskiya ?

Shin meyasa Jirgin Sojin Najeriya yake kuskuren kaiwa fararen hula hari cikin Arewacin Najeriya har karo 10 amma be taba kuskuren afkawa kan 'Yan Ta'addan da s**a mamaye wasu yankuna a Arewa ba ko s**ai kuskuren Kai hari wata jiha da ba Arewacin Najeriya ba ?

Saboda me Gwamnatin Najeriya ta rufe iyakokin Arewa tabar na Kudu Nata cigaba da samun kudaden Shigarsu ?

Bama neman mafita ga kowa, ga Allah kadai muke neman mafita Allah ka kawo mana saucy I mafi amfani ga rayuwarmu. 🙏 🙏

Allah kaba yan kunan mu zaman lfy mai daurewa.
By Saddeequ Ibrahim Shuhada Saddeequ Ibrahim Shuhada Mtz

24/05/2025

Address

Katsina Matazu Local Government Sayaya Won't
Katsina
833012

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fadakarwa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category