07/09/2026
Nan da sati ɗaya ake sa ran za a fara sayar da hannun jarin Matatar Mai ta Dangote. Irin wannan damar ba kasafai ake samun ta ba. Idan da hali, ku saya wa ƴaƴanku, domin akwai yiwuwar hannun jarin ya ƙara daraja sosai nan da wasu shekaru kamar yadda ya faru da manyan kamfanunuwa da lokacin da s**a siyarwa da mutane hannun jarin kamfanin su, irin su MTN, JAIZ, Zenith Bank, BUA, da sauran su.
Mafi ƙarancin hannun jarin da mutum zai iya saya shi ne hannu 10, wanda darajarsu ta kai ₦5,250.
Wannan yana nufin cewa kowanne hannun jari yana kan ₦525.
Ana sa ran za a fara sayen hannun jarin daga 14 ga September 2026 a apps irin su Bamboo, Invest Naija da sauran apps da ake cinikayyar stocks. Ina jiran samun sauran bayanai, zan kawo muku anan In shaa Allah.
Wannan ba wai sayen hannun jari kawai ba ne; dama ce da mutun zai zama ya mallaki wani ɓangare na ɗaya daga cikin manyan kamfanonin da ke da muhimmiyar rawa a tattalin arzikin Najeriya.
₦5,250 yau, watakila tarihi ya nuna maka darajarsa bayan shekaru.
Ga referral code 👇👇
Referral code 👇👇
muhammadu270902