22/01/2026
Wallahi har ga allah zan iya auren wannan bawan allah….!!
Amma kafin nan Bari nayi dan tsokaci Akan wannan maganar:-
Cewa da nayi zan iya auren wannan bawan allah, ba yana nupin zan aure shi bah…!!
Wannan bawan allah ba yaro bane, duk namijin da zaiyi aure ya mallaki iyali maza da mata har guda 6, toh tabbas babu ta inda zaa kirashi yaro..!!!
Wannan bawan allah, koh babu komai nasan da cewa tabbas zaiyi shekara 40 a duniya, hakan na nupin cewa ya ninka shekaruna fiye da sau biyu..!!
Iftila’in da ya fada masa, bana tunanin akwai wani abu da zaa bashi a gidan duniya a halin yanzu Wanda zaisa ya dawo kamar yadda yake a baya..!!!
Yadda wannan bawan ya shiga zuciyar mutane masu imani, wallahi ina iya aurensa, amma sai dai wannan kawai raayi nane nake fadi..!!!
Ya allah ka yaye wa wannan bawan allah damuwar sa, kaine ka jarabce shi, kuma nasan kaine kadai zaka iya fiddashi..!!
Ya allah ka zame masa gata 🤲🏿🤲🏿🤲🏿😭😭😭