A square

A square No 🔕 food 🍞 for lazy man

07/05/2025
BARKA DA DARE ABAR KAUNA🩷Hakika na so a ce tun sanda na mallaki hankali na kika shigo rayuwa ta,tabbas da  ina da tabbac...
17/04/2025

BARKA DA DARE ABAR KAUNA

🩷Hakika na so a ce tun sanda na mallaki hankali na kika shigo rayuwa ta,tabbas da ina da tabbacin zuwa yanzu na wuce matsayin da na ke kai a yanzu,kin sauya ni da dukkan dabi,u na,cikin kankanin lokaci.

🩷Godiya da jinjina na musamman su tabbata ga Ubangiji madaukakin sarki da ya zaba min ke a cikin a yarin mata,sannan ya gauraya zuciyoyi da Ruhin mu su ka zama daya🙏

🩷Ina kaunar ki da dukkan zuciya ta,kuma zan saka miki da mafificin alheri a cikin wata Rana.

Remember
01/04/2025

Remember

🤳
01/04/2025

🤳

Address

23
Malumfashi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A square posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category