01/08/2026
Tuni RB Leipzig ta yi watsi da tayin Real Madrid guda biyu na Yuro miliyan 100 da kuma Yuro miliyan 115 kan Yan Diomande.
Kungiyar ta Jamus yanzu tana neman yuro miliyan 120, tare da ƙarin Yuro miliyan 15, jimilla Yuro miliyan 135.
Ahmad Rufa,i