Balan gwari Y Rano

Balan gwari Y Rano An Haife Ni A Yantsagaai

Lokacin kabiru ya dage Anyi mana   Rano emirate kwankwaso yaushe Yayi tituna barkatai  A Rano daga gidan murabus zuwa ta...
17/08/2026

Lokacin kabiru ya dage Anyi mana Rano emirate kwankwaso yaushe Yayi tituna barkatai A Rano daga gidan murabus zuwa takalafi kasuwar Dila A kibiya hanyar nariya zuwa bacha A Bunkure daga kulluwa zuwa dogon Jeji To wadanda s**a yi abaya me s**ayi To Don kada ka yaudari kanka sabida kudi kudi kuma Daga Kai Sai Ya'yan"ka Malam Malama Kai Ko ke Ayi hattara

Lokacin  da J.Y. Yayi kwamishinan Gona Ansami  Tsadar  TAKI Dubu 70,000 lokacin da ma,ana meyayi Akano ta Kudu ko Rano k...
17/08/2026

Lokacin da J.Y. Yayi kwamishinan Gona Ansami Tsadar TAKI Dubu 70,000 lokacin da ma,ana meyayi Akano ta Kudu ko Rano kibiya Da bunkure ko a kauyuka ku mezaku ce ???

17/08/2026

Rano kibiya Da bunkure Reps
Sai Kabiru AL,assan Rurum 2027 Inshallah

APC Network Tunubu Abba 2027 InshallahShugaban kasa Da Gwamna
17/08/2026

APC Network Tunubu Abba 2027 Inshallah
Shugaban kasa Da Gwamna

17/08/2026

Sabon Gwamna osun Yace Zaben shugaban kasa Zai Taimaki TUNUBU 2027 Inshallah

17/08/2026

Wakilci na gari..👈🏻
Ana tsaka da tafka ruwan sama jiya asabar shi kuwa Jarumin yana cikin kauyukan Bunkure yana gaishe gaishe..
Aiki da aike da juriya sai Jarumi 2027.
Insha allahu

16/08/2026

Hon. Aminu Aliyu Tiga has officially dumped the New Democratic Congress (NDC) and returned to the All Progressives Congress (APC)

16/08/2026

Hon. Aminu Aliyu Tiga has officially dumped the New Democratic Congress (NDC) and returned to the All Progressives Congress (APC)

Umar Abdulkarim

16/08/2026

Address

Y Rano L G
Rano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Balan gwari Y Rano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category