Khamis Imam Turawa TV

Khamis Imam Turawa TV 📖 Alƙur’ani & Sunnah sune jagora
🕌 Manhajin Salafus-Salih
🎥 Ilimi cikin sauƙi (Short Videos)
👇 Follow & Share domin alkhairi

29/08/2026

Ku taimaki mutane da gwargwadon karfın ku alokacin da kuke da damar yin hakan Alkhairi danko ne, watarana zai dawo zuwa gareka ko anan duniya ko a lahira".

إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونCikin matuƙar baƙin ciki da alhini nake sanar da rasuwar babban malaminmu, She...
25/08/2026

إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُون

Cikin matuƙar baƙin ciki da alhini nake sanar da rasuwar babban malaminmu, Sheikh Ayuba Shu’aibu Soba. Wannan rashi ya taɓa zuciyarmu sosai, kuma babu kalmomin da za su iya bayyana girman baƙin cikinmu.

Muna miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga iyalansa, ‘ya’yansa, mu ɗalibansa da dukkan al’ummar Musulmi. Allah Ya ba mu haƙurin jure wannan babban rashi.

Za a gudanar da sallar Jana’izarsa yau, Talata, da ƙarfe 10:30 na safe.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya haskaka kabarinsa, Ya ɗaukaka darajarsa, Ya sanya ilimin da ya koyar ya zama sadakatul jariya a gare shi.

اللهم اغفر له وارحمه وعافه واعف عنه

Allah Ya ba iyalansa, mu ɗalibansa da dukkan al’umma haƙurin wannan babban rashi.

إنا لله وإنا إليه راجعون.

آمين يا رب العالمين. 🤲🏽💔

📚 KNOWLEDGE IS THE BEST INVESTMENT!Get quality Islamic PDF Books on Qur’an, Hadith, Aqeedah, Fiqh, Tafsir and more.📩 Ord...
17/08/2026

📚 KNOWLEDGE IS THE BEST INVESTMENT!
Get quality Islamic PDF Books on Qur’an, Hadith, Aqeedah, Fiqh, Tafsir and more.
📩 Order now: https://wa.me/2347026704859
Imam Store — Islamic Knowledge at Your Fingertips.

📚 ISLAMIC BOOKS AVAILABLE!Qur’an • Hadith • Aqeedah • Fiqh • Tafsir • Sirah • Arabic💎 Quality PDF Books at affordable pr...
16/08/2026

📚 ISLAMIC BOOKS AVAILABLE!
Qur’an • Hadith • Aqeedah • Fiqh • Tafsir • Sirah • Arabic
💎 Quality PDF Books at affordable prices.
📲 WhatsApp: https://wa.me/2347026704859

📖 Looking for Islamic Books?We have a collection of useful Islamic eBooks/PDFs for knowledge seekers.📲 Contact us: https...
16/08/2026

📖 Looking for Islamic Books?
We have a collection of useful Islamic eBooks/PDFs for knowledge seekers.
📲 Contact us: https://wa.me/2347026704859

📚 KNOWLEDGE IS THE BEST INVESTMENT!Get quality Islamic PDF Books on Qur’an, Hadith, Aqeedah, Fiqh, Tafsir and more.📩 Ord...
16/08/2026

📚 KNOWLEDGE IS THE BEST INVESTMENT!
Get quality Islamic PDF Books on Qur’an, Hadith, Aqeedah, Fiqh, Tafsir and more.
📩 Order now: https://wa.me/2347026704859
Imam Store — Islamic Knowledge at Your Fingertips.

🌟 READ. LEARN. BENEFIT.Choose the Islamic book you need and start learning today. 📚📩 Order: https://wa.me/2347026704859
16/08/2026

🌟 READ. LEARN. BENEFIT.
Choose the Islamic book you need and start learning today. 📚
📩 Order: https://wa.me/2347026704859

🔥 INVEST IN YOUR KNOWLEDGE!Getting the Islamic book you need is now easy. 📖📩 Message us: https://wa.me/2347026704859Imam...
15/08/2026

🔥 INVEST IN YOUR KNOWLEDGE!
Getting the Islamic book you need is now easy. 📖
📩 Message us: https://wa.me/2347026704859
Imam Store

❤️ LITTAFI MAI KYAU, ILIMI MAI AMFANI.Samu littattafan Musulunci na PDF cikin sauƙi. 📚📲 Order yanzu: https://wa.me/23470...
14/08/2026

❤️ LITTAFI MAI KYAU, ILIMI MAI AMFANI.
Samu littattafan Musulunci na PDF cikin sauƙi. 📚
📲 Order yanzu: https://wa.me/2347026704859

Address

Soba

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khamis Imam Turawa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Khamis Imam Turawa TV:

Shortcuts

Share