Ahmad TV

Ahmad TV Technology & New Media Airport Road Sokoto

Ministan Kuɗi da Tattalin Arziki, Taiwo Oyedele, ya ce yawan bashin da ake ganin Najeriya ta tara a yanzu ya samo asali ...
21/07/2026

Ministan Kuɗi da Tattalin Arziki, Taiwo Oyedele, ya ce yawan bashin da ake ganin Najeriya ta tara a yanzu ya samo asali ne sakamakon faduwar darajar naira da wasu gyare-gyaren fannin lissafi, ba wai saboda gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta karɓi sabbin manyan basussuka ba.

Oyedele ya bayyana hakan ne yayin zaman kwamitin kuɗi na Majalisar Dattawa a ranar Litinin, inda ya mayar da martani kan zargin cewa gwamnatin Tinubu ta ciyo sabon bashin sama da Naira tiriliyan 80 bayan karɓar mulki.

Ya ce lokacin da gwamnatin Tinubu ta karɓi mulki, bashin ƙasar ya kai kusan tiriliyan 75, amma bayan faduwar darajar naira, an sake ƙididdige bashin da ake bin Najeriya a kuɗaɗen ƙasashen waje zuwa naira, lamarin da ya ƙara fiye da tiriliyan 40 a kan adadin bashin da ake gani a takardu.

Ahmad TV 📷

Labari:Majalisar wakilan Nijeriya ta fara nazari mai zurfi kan dokar kafa ‘yan sandan jihohiKwamitin majalisar wakilai d...
20/07/2026

Labari:
Majalisar wakilan Nijeriya ta fara nazari mai zurfi kan dokar kafa ‘yan sandan jihohi

Kwamitin majalisar wakilai da ke duba yiwuwar yin garambawul ga kundin tsarin mulkin Nijeriya ya fara nazari kan dokar kafa ‘yan sandan jihohi da Gwamnatin Tarayya karkashin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar.

ICPC ta gurfanar da likitan El-Rufai kan zargin ƙirƙirar rahoton lafiya na bogi.
20/07/2026

ICPC ta gurfanar da likitan El-Rufai kan zargin ƙirƙirar rahoton lafiya na bogi.

20/07/2026

Breaking:
Police Arrest Four Officers Accused Of Extorting N53,000 From ICPC Chairman On Highway

20/07/2026

Breaking:
Court Grants Miyetti Allah President N2bn Bail

20/07/2026

Breaking:
ICPC Drags El-Rufai Dector To Court Over Alleged Fake Medical Report

Yanzu-Yanzu: An Dakatar da Lodin Fetur a Matatar Dangote Bayan Sauya Ciniki Zuwa Dala'Yan kasuwar man fetur sun bayyana ...
20/07/2026

Yanzu-Yanzu: An Dakatar da Lodin Fetur a Matatar Dangote Bayan Sauya Ciniki Zuwa Dala

'Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa an dakatar da lodin fetur a Dangote Petroleum Refinery bayan matatar ta yanke shawarar sayar da man fetur da kuɗin dala.

A cewar masu kasuwar, matakin ya sa aka dakatar da ɗaukar fetur daga matatar, yayin da ake jiran ƙarin bayani kan yadda sabon tsarin sayarwar zai gudana.

Ana sa ran wannan sauyi zai iya yin tasiri ga harkokin samar da man fetur da farashinsa a kasuwa, idan har aka ci gaba da aiwatar da tsarin sayarwa da dala.

Ahmad TV 📷

Labari:Akwai yiwuwar fuskantar ƙarancin man fetur a Nijeriya saboda sayar da shi ta  Dala da matatar Dangote ta fara - I...
20/07/2026

Labari:
Akwai yiwuwar fuskantar ƙarancin man fetur a Nijeriya saboda sayar da shi ta Dala da matatar Dangote ta fara - IPMAN

Kungiyar 'yan kasuwar man feturin ta Nijeriya IPMAN ta ce yanzu haka, ko motocin Dangote ba sa samun man a matatar tashi bare su, hakan a cewarsu ya faru ne saboda kin sayar da man da Naira kamar yadda yake a baya.

Ahmad TV 📷

FG targets 25 million tonnes annual grain outputThe Federal Government has unveiled a new agricultural financing program...
19/07/2026

FG targets 25 million tonnes annual grain output

The Federal Government has unveiled a new agricultural financing programme aimed at increasing Nigeria’s annual grain output from 11 million tonnes to 25 million tonnes as part of efforts to strengthen food security, reduce food inflation and boost agricultural productivity.

The initiative, known as the Renewed Hope Smallholder Agricultural Financing Programme, is being implemented by the Bank of Agriculture (BOA) to provide smallholder farmers with affordable access to improved farm inputs, including subsidised fertilisers, certified hybrid seeds, and other essential agricultural materials. Speaking at the unveiling of the Renewed Hope Smallholder Support and Value Chain Fund organised by Arzikin Noma Africa in Zaria, the Managing Director of BOA, Ayodele Sotinrin, said the programme was designed to improve crop yields and increase national food production.

Sotinrin explained that the farm inputs would be financed through BOA’s single-digit lending facility at an interest rate of nine per cent, stressing that they were not grants but loans intended to ensure the sustainability of the intervention while remaining affordable for farmers. He disclosed that the bank selected 20 farm aggregators from more than 1,240 applicants for the pilot phase after assessing their technical and operational capacity to support farmers across participating states.

According to him, the first phase of the programme will benefit about 500,000 farmers during the current farming season before expanding to two million farmers next year and eventually reaching five million farmers nationwide. Sotinrin said the projected increase in food production is achievable if five million farmers cultivate one hectare each and harvest at least five tonnes per hectare. “That would result in about 25 million tonnes of food annually, sufficient to meet domestic demand, reduce dependence on food imports and create opportunities for agricultural exports,” he said.

He added that the bank also plans to support year-round farming through irrigation financing and irrigation-as-a-service initiatives to improve productivity and farmers’ incomes beyond the rainy season.

Ahmad TV 📷

19/07/2026

Breaking:
Dangote Offers N500,000 Reward To Anyone Who Exposes Illegal Use Of It's Trucks As Drivers Use Trucks For Charcoal Business.

Address

NO. 20 Madorawa Layout, Airport Road Sokoto
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ahmad TV:

Shortcuts

Share