Dan Wasagu

Dan Wasagu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Wasagu, Grocers, Wasagu.

NAMIJI ZAI IYA KAIWA KARFE 2:00 NA DARE IDONSA BIYU... Sannan ya tashi karfe 6:00 na safe ya fita nema.Alhali ana bin sa...
03/02/2026

NAMIJI ZAI IYA KAIWA KARFE 2:00 NA DARE IDONSA BIYU...

Sannan ya tashi karfe 6:00 na safe ya fita nema.

Alhali ana bin sa Bashi.
Aljihunsa Babu ko sisi.
Babu mai taimakonsa sai Shi kadai.

Amma duk da haka, zaka ga yana murmushi, yana da Yakini mai karfi a cikin zuciyarsa cewa:
"Watarana komai zai yi daidai, kuma watarana sai labari."

Wannan sam ba hauka bane...
WANNAN SHINE AKE KIRA NAMIJI.

Duk tsananin da kake ciki, kada ka fidda rai. Gobe ta Allah ce.

Wannan rayuwa sai Allah, taji aranta zata mutu ma har bada wasiyya akan wayar ta, abun mamakin ma shi Alelen da take cew...
03/02/2026

Wannan rayuwa sai Allah, taji aranta zata mutu ma har bada wasiyya akan wayar ta, abun mamakin ma shi Alelen da take cewa abar mata akan highlights nata shima fa ya rasu ko shekara ba'ai ba.

Allah ya jikanku yayi muku Rahama da dukkan Musulmi.

Yadda Jama'a S**a Yi Cikar Kwari A Wajen Jana'izar Sheik Usman Kusfa A Zaria
02/02/2026

Yadda Jama'a S**a Yi Cikar Kwari A Wajen Jana'izar Sheik Usman Kusfa A Zaria

Address

Wasagu

Telephone

+2347017256840

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Wasagu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan Wasagu:

Shortcuts

Share

Category