27/08/2022
Allahu Akbar
Allahu Akbar
Duniya Gidan. Aro..
Muna baran addu`arku Na Jaruma Fadila Muhammad a daidai wannan Rana
Ta yau 28 August 2020 Ta koma zuwa Ga Allah SWT .
Yau Take cika Shekara biyu 2 .
Allah yasa Aljannah Firdauss Makoma
Muna rokon Allah yajikan dukkan Musulmi yasa Mucika Da Imani.
Ameen Ameen