03/06/2026
Wannan Masifar Da Me Ta Yi K**a?
Irin Wannan Musifa Dame Tayi K**a Haka Wannan Bayanai Daga Garin Burjutu Dake Gundumar Karia A Karamar Hukumar Ganjuwa
Wannan Yaron Wasu Mutanen Wanda Ba,asan Suwaye Ba S**a Saceshi S**ayi Amfani da Idanuwansa Tareda Cire Masa Makoqoronsa S**a Tone Yashi S**a Rufeshi
Sudai Iyayen Wannan Yaron Shun Shaida Bacewar Wannan Yaron Nasu Tun Bayan Kwana Uku ta Bacewarsa Sunyi Cigiya Harsun Gashi Sunbarwa Allah.
Sai Gashi Ansamoshi Cikin Kasa Babu Wasu Sassa Ajikinsa Yah Muna Rokonka Dan Girma Da Albarkan Wannan Watan Naka na Ramadan Katona Asirin Mutanen Das**ayi Wannan Abun..
Iyayensa Allah Yabaku Hakurin Rashin Sa Sukuma Allah Yatoni Asirinsu
Daga Mas'ud Kachalla