Hafsat Gabon

Hafsat Gabon Alhamdulillah for the gift of life
I'm simple and unpredictable.

06/08/2026

Innalillahi Wa Inna Ilaihirrajiun

Allah ya gafarta miki Samira Isah Modibbo Allah yamiki rahama yasa kin huta Ameen πŸ™πŸ™

CEWAR JIKAR MAGAJI Wai ta tsani gajere Kamar Yanda ta tsani TalauciDuk da wasu nacewa ra ayinta ne Amma Kuna ganin yayi ...
30/07/2026

CEWAR JIKAR MAGAJI
Wai ta tsani gajere
Kamar
Yanda ta tsani Talauci
Duk da wasu nacewa ra ayinta ne
Amma Kuna ganin yayi dai dai da wannan maganar KUWA???

Ko wacce da yarta anan like Mother like Daughter πŸ’“πŸ₯°β€οΈπŸ’˜
26/07/2026

Ko wacce da yarta anan like Mother like Daughter πŸ’“πŸ₯°β€οΈπŸ’˜

Islamiyya duniya ce Allah kabarmu da karatun addini ba boko zallah ba!!
26/07/2026

Islamiyya duniya ce Allah kabarmu da karatun addini ba boko zallah ba!!

Wai dan Allah wannan wacece ne???
25/07/2026

Wai dan Allah wannan wacece ne???

To fa ana wata ga wata Mezaku ce GAMEDA wannan Yan Uwa abata shawara
24/07/2026

To fa ana wata ga wata
Mezaku ce GAMEDA wannan
Yan Uwa abata shawara

A wannan iskanci ne ba a musu BulalaBa a hukunta su
22/07/2026

A wannan iskanci ne ba a musu Bulala
Ba a hukunta su

Muna tayaki Murna Matar kb international
22/07/2026

Muna tayaki Murna Matar kb international

Zabi gwanarka da tafi dacewa da zama Uwa a kanny woodπŸ₯°πŸ˜˜πŸ‘‡πŸ‘‡
21/07/2026

Zabi gwanarka da tafi dacewa da zama Uwa a kanny woodπŸ₯°πŸ˜˜πŸ‘‡πŸ‘‡

Duk Wanda ya Aureta yaki tsayawa ya kula da ita da kyau lallai zaici.........
19/07/2026

Duk Wanda ya Aureta yaki tsayawa ya kula da ita da kyau lallai zaici.........

Address

Jan Bulo Kano
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafsat Gabon posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category